liƙawa: yadda ake
Tarihin Mawaƙi Salahuddeen Sani Kudan
An haifi Salahuddin Sani a gidan limamin juma’a na garin Kudan, wanda ke ƙofar Arewa Kudan a cikin ƙaramar hukumar Kudan a ranar 01/01/1989,...
Tarihin Salmanu Faris Adamu
An haifi Salmanu Faris A. Shu`aibu a garin Kudan a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko, a Ƙaramar hukumar Kudan wacce take jihar kaduna, sunan...
Hanyoyin Bincike A Rubutu
Kusan duk rubutun da marubuci zai yi, ƙirƙirarre (fiction) ko wanda ba ƙirƙirarre ba (non-fiction) abu na farko da ake sa ran mutum zai...
Haihuwarsa Da Shayar Da Annabi S.A.W
1. An haifi Mazon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) a garin Makkah ranar litinin, sha biyu ga watan rabiyul-auwal (12) Shekarar Giwaye.
2. An ambaci shekarar...
Alaƙar Ɗaukakar Yaren Larabci Da Kasantuwarsa Yaren Addinin Musulunci
Allah bisa hikimarsa kan yi duk abin da ya so ya ɗaukaka yasasshe ya sakko da wanda al'amarinsa ke bisa. Wanda kuma wannan na...
Haifo Jarirai Cikin Rigar Sac
Haƙiƙa akan haifo wasu yaran cikin amniotic sac ba tare da ta yage iya yaran sun fito ba. Yana da kyau mu fahimta faruwar...
Gwargwadon Shayarwa Gwargwadon Kariyarki
Matan da kan shayar na da ƙarancin yiwuwar haɗuwa da cutar sankarar nono wato 'breast cancer' da ƙarancin haɗuwa da kansar kwanson ƙwayayen halitta...
Tarihin Abdullahi Mustaspha Mai Hoto Kudan
An haifi Abdullahi Mustapha a 1985 a unguwar tsauni Kudan. Ya yi karatu Islamiyya a Madarasatul Hayatul Islam bakin kasuwa Kudan daga 1990/1997. Ya...
Amfanin Ilimin Kwamfuta
Abu ne mai matuƙar mahimmanci akan kowane mutum ya iya sarrafa tasarrafin ragamar kwamfuta (na'ura mai ƙwaƙwalwa) ta hanyoyi da dama, domin yin ninƙaya...
Mecece Kwamfuta?
Kwamfuta ita ce na'urar da take amfani da wutar lantarki, wacce ke sarrafa tasarrafin ragamar bayanan da aka shigar mata, don sarrafa su zuwa...