Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Wasu Kayan Aikin Fawa

1.Baho 2.Barho 3.Daro 4.Jantadi 5.Faranti 6.Kurada 7.Waya 8.Tire 9.Tsinka 10.Tugufa 11.Marari 12.Wuƙa 13.Kurada FASIHIN KAITA Karanta Wasu Kayan Aikin Sassaƙa Edita@rumasau-kallamu

Wasu Kayan Aikin Sassaƙa

1. Gizago 2. Ƙurfi 3. Kibiya 4. Matani 5. Matankwari 6. Tunga 7. Kalaba FASIHIN KAITA Karanta Wasu Kayan Busar Hausawa Edita@rumasau-kallamu

Matsayar Ɗanbala

0
Lokacin da muke da manya, Lau muke ba a kashe wa. Zamanin da muke da manya, Babu bandits kaf Arewa. Sa'ilin da muke da manya, Babu kinafas Arewa. Lokacin da...

Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin

0
Ranar ɗaurin aure tun da sassafe baƙi suka fara zuwa gidan, zuwan nasu ma sai ya fi mata sauƙi tunda ya ba ta dama...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Tara

0
Duk yanda take cikin damuwa da zarar Mustapha yana waje to sai ta shiga walwalarta da yara, yayin da shi kuma duk wasu shirye-shiryensa...

Wasu Kayan Busar Hausawa

1.Algaita 2.Farai 3.Ƙaho 4.Siriki/kusumburwa 5.Kakaki 6.Sarewa 7.Shantu FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Yadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke Edita@rumasau-kallamu

Sunayen Wasu Wanduna Da Takalman Hausawa

WASU WANDUNAN HAUSAWA 1.Buje 2.Feto (Kaliso) 3.Tsala 4.Tsaitsaye 5.Tumazagi 6.Zinah 7.Zabuni 8.Tarangama WASU TAKALMAN HAUSAWA 1.Balka 2.Ɗangarfai 3.Fadde 4.Markuɓi 5.Sambatsai 6.Wufi 7.Asho FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Wasu Kayan Kiɗan Hausawa Edita@rumasau-kallamu

Wasu Kayan Kiɗan Hausawa

1.Banga 2.Dundufa 3.Ganga 4.Goge 5.Gurumi 6.Garaya 7.Gadangama 8.Jauje 9.Jinjintu 10.Kalangu 11.Kazagi 12.Kukuma 13.Kuntigi 14.Kurkutu 14.Kotso 15.Kuge 16.Kwamsa 17.Kurya 18.Molo 19.Shantu 20.Talle 21.Tandu 22.Turu 23.Zari 24.Duman girke FASIHIN KAITA Karanta Yadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke Edita@rumasau-kallamu

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Takwas

0
Duk yanda take cikin damuwa da yanda take so ta yi wa Mustapha tijara game da yanda ya ɓoye mata maganar aurensa da Naja...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Bakwai

0
A zaune yake a parlor ɗin Alhaji, yayin da Hajia take zaune a kusa da Alhajin. Zuwa ya yi musu da labarin auren yana...