liƙawa: yadda ake
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Shida
Tun wajen 12pm ta nemi izini a wajen aikin nata ta fice, kai tsaye gidansu ta nufa. Ta ci sa’a ta sami Mommy da...
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Biyar
Haka rayuwarsu ta cigaba; duk yanda ya so Khadeeja ta dinga bin shi ɗakinsa gaba ɗaya ta ƙi. Don haka ba shi da zaɓi...
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Huɗu
Yana shiga parlor ɗinta ya kai hankalinsa kan dining table, yanda ya ga wajen a jere da kwanuka ya tabbatar abincin ne ta dafa...
Makaman Da Hausawa Ke Amfani Da Su Wajen Faɗa Ko Yaƙi
1. Adda
2. Adaka (bindiga)
3. Barandami
4. Baushi
5. Garkuwa
6. Gariyo
7. Ƙaho
8. Kibiya
9. Ƙota
10. Kokara
11. Kansakali
12. Kwari da baka
13. Bakan danƙo
14. Lifidi
15. Mashi
16. Sulke
17. Takobi
18. Tsitaka
19. Gorah
FASIHIN...
Wasu Kayan Aikin Rini
1. Tukumar baba
2. Zarta
3. Babah
4. Shuni
5. Mucciya
6. Toka
7. Katsi
8. Marina
9. Mabugi
10. Ƙaro
11. Itace
12.Makuba
13. Ƙaiƙayi
FASIHIN KAITA
Danna nan don karanta Wasu Kayan Aikin Ƙira
Edita@rumasau-kallamu
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Uku
Sai bayan la’asar suka dawo tare kamar yanda suka fita, a lokacin yara suna islamiyya. Don haka cikin walwala ya ƙarasa ciki don ya...
Wasu Kayan Aikin Ƙira
1.Masaɓa
2.Uwar maƙera
3.Awartaki
4.Zuga-zugai
5.Guduma
6.Gawayi
7.Zarto
FASIHIN KAITA
Danna nan don karanta Wasu Kayan Sana’ar Saƙa
Edita@rumasau-kallamu
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Biyu
Ta yi zaton ranar da kwana zai dawo kanta za ta ji tana cikin yanayin murna, sai dai ba hakan ya kasance ba. Yau...
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Ɗaya
Cike da ɗoki ya shiga ɗakin amaryarsa riƙe da ledarsa ta kayan ciye-ciye; tana zaune a can a ƙuryar gado. Ko da a ce...
Wasu Kayan Sana’ar Saƙa
1.Uwar Masaƙa
2.Allera
3.Ɗan Iffa
4.Cakarkari
5.Hanjin ƙoshiya
6.Ƙoshiya
7.Kunkuru
8.Jakki
9.Mataki
10.Matuƙi
11.Matsefa
12.Takala
13.Wuƙa ko aska
FASIHIN KAITA,
Danna nan don karanta Wasu Kayan Aikin Fawa
Edita@rumasau-kallamu





