Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 2

36.Ganda 37.Gauta 38.Gaskami 39.Gawasa 40.Giginya 41.Gindi- kwalo 42.Gumba 43.Gurasa 44.Goriba 45.Halawa 46.Jimɓiri 47.Kifi 48.Kamu 49.Ƙato-da-lage 50.Koko 51.Kunu (zaki, kanwa, fari, tsamiya) 52.Ƙwai 53 Kantun Gana 54.Ƙosai 55.Kwaikwaye 56.Kulele 57.Kwarbebe 58.Kilishi 59.Kurna 60.Kauci 61.Lula 62.Lulaye 63.Makani (gwaza) 64.Mandaƙo 65.Masara 66.Magarya 67.Mai (gyada, shanu) 68.Mangwaro 69.Nama 70.Nakiya FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Abincin Hausawa Kashi Na 1 Edita@rumasau-kallamu

Abincin Hausawa Kashi Na 1

1.Alkaki 2.Algaragis 3.Alkubus 4.Akuri 5.Alala 6.Alallagira 7.Alewa 8.Awara 9.Acca 10.Amaro 11.Bado 12.Balagade 13.Burabusko 14.Cuɗe 15.Cuku 16.Cin-cin 17.Dambu (gero,dawa,masara) 18.Dambu (nama, kifi) 19.Dabuwa 20.Dashishi 21.Ɗan-narogo 22.Ɗanwake 23.Dage 24.Daƙashi 25.Dubulan 26.Dankali 27.Daƙuwa 28.Daddawa 29.Ɗan- bagalaji 30.Ɗan-ta-matsitsi 31.Dawo 32.Dambun Da'u 33.Fate 34.Fura 35.Fankasu FASIHIN KAITA Karanta Yadda Wasu Kayan Da Hausawa Ke amfani Da Su Ga Doki Suke Edita@rumasau-kallamu

Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Takwas

0
Kwanci tashi sai da Khadeeja ta kwashe shekaru biyu tana aiki a gidan rediyon nan a matakin internship sannan aka sami gurbi aka ɗauke...

Wasan Ƙunshi A Yau

0
Zamani ya yi matuƙar tasiri a wasan ƙunshi. Idan muka dubi shi kansa wannan wasa, za mu ga a ɓangaren da ake amfani da...

Yadda ake Gudanar da Wasan Ƙunshi

0
Da zarar watan azumin ya kama, watan (Ramadan), ‘yan mata su ne masu ko suke gudanar da wannan wasa a ƙarƙashin tallafin ‘yan uwa...

Menene Wasan Ƙunshi?

0
Wasan ƙunshi, yana daga cikin nau’o’in wasannin gargajiya wanda samari da ‘yan mata suke aiwatarwa shekara-shekara. Sannan yana ɗaya daga cikin wasanni na al’ada...

Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Bakwai

0
Kamar yanda Khadeeja ta faɗa ba ta sake kula hidimar yaran a ranar da ba ita ce da kwana ba, sai dai ranar kwanata...

Samuwar Rubutun Ajami

0
Bincike ya nuna cewa an fi samun rubuce-rubucen Ajami na zube a cikin hanyar rubutu Magaribi, wato ba a faye samun rubutun Ajami da...

Waiwaye A Kan Al’adun Gargajiya

0
Masana irin su Ibrahim (1982) da Bunza (2006) sun gabatar da bayanai dangane da asali da ma’anar kalmar al’ada. Don haka a taƙaice kalmar...

Yadda Wasu Kayan Da Hausawa Ke amfani Da Su Ga Doki...

1. Bante 2. Bawaji (majanyi) 3. Bulala (kurhu) 4. Dabaibayi. 5. Ɗangaba 6. Ɗangamba 7. Ɗangoshi 8. Ɗan wuya 9. Ɗan kai 10. Caraskiya 11. Gindi/Tarnaƙi 12. Ilgami 13. Ja-kuturi. 14. Jikka 15. Jalala 16. Kwacciyar sirdi 17. Kwarno 18. Kubuttai 19....