liƙawa: yadda ake
Yadda Ake Rice Bread Cikin Sauki
Idan za’a yi biredin ana buƙatar a niƙa fulawar tayi laushi sannan a haɗa da fulawar alkama domin a sami good end product mai...
Yadda Ake Rice Waffies
ABUBUWAN DA AKE BUƘATA
fulawa 1 ½ cup
Baking powder 1 teaspoon
Egg kwai 2
Bota
Madara
Abin...
Yadda Ake Rice Cake
ABUBUWAN DA AKE BUƘATA
Flour shinkafa 1 ½ cup
baƙin hoda 1 teaspoon
kwai guda biyu
bota ¼ cup
...
Yadda Ake Pancake Cikin Sauki
Pancake abinci mai sauƙin sarrafawa kuma na karin kummalo ko kuma domin yara ‘yan makaranta ana iya cin pancake da lemo ko madara ko...
Yadda ake Madi Rice
shinkafa kofi ɗaya
2.kanunfari ƙwaya shida, star onise
kirfa sanda uku
masoro da kakke cokali ɗaya/ 1 teaspoon
sinadarin ɗanɗano
...
Yadda ake Jollof Rice
ABUBUWAN BUƙATA:-
shinkafa ½ cup
Nama kilo 225 a yanka ƙanana
Tumatir ɗin leda ko gwangwani (220g) T lpaste
Tafarnuwa guda ɗaya babba
...
Yadda Ake Zaman Jiran Liman Bayan Nafila
Bayan mutum yayi nafila,yana zaune yana jiran liman zai iya yin kowane zikiri kafin zuwan liman,misali istigifari ko tasbihi ko salati ko karatun Alqur'ani...
Addu’o’in Tashi Daga Barci
"Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba'ada maa amaatanaa wa'ilaihin nushuuru".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma...
Jagoran Noman Waken Soya
Gabatarwa
Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun...
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...