Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Tatsuniyar Wata Mata Mai ’Ya’ya Biyu

0
Ga ta nan, gata nanku. Akwai wata mata tana da ’ya’ya biyu, ɗaya mace, ɗaya kuma namiji. Macen ce babba, namijin kuma shi ne ƙarami....

Tatsuniyar ’Yan Mata Masu Kamun Kifi

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wasu ’yan matan ƙauye suka tafi rafi su, watau kamun kifi. Suka kuma yi sa’a suka kamo...

Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Biyu)

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana ’ya’yan Kura sun je yawo gidan Kurege sai suka tarar an yi farfesun Biri. Sai aka ba...

Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Daya)

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege da Kura suna yawo, sai suka tsinci ƙyallen fatari. Sai Kurege ya ce, bari ya je...

Tatsuniyar Kishiyoyi Biyu

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wasu kishiyoyi biyu masu zaman lafiya a tsakaninsu a wani gari. Ba su taɓa ɓata wa juna...

Tatsuniyar Na-Goma

0
‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Wata rana, an yi wani mutum wanda ya ke da 'ya'ya goma. Shi kuwa maharbi ne. Kullum ya...

Tatsuniya Mai Taken Wani Sarki Da Matansa

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani Sarki ne mai mata uku, amma Allah bai taɓa ba shi haihuwa ba. Ana nan, ana nan wata...

Tatsuniyar Ƙawancen Kyanwa Da Bera

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Kyanwa da Bera dai ne suka yi ƙawance, suka kuma yi shawarar cewa ya kamata su tara kayan abinci...

Abubuwa Goma Da Mai Azumi Ya Kamata Ya Sani

0
ZAFAFA GOMA: ABUBUWA 10 DA MUSULMI YA KAMATA YA SANI SANNAN YA KIYAYE A LOKACIN AZUMIN WATAN RAMADANA. GABATARWA: Alhamdulillahi Rabbil ‘Alamin. Tsira da amincin Allah...

Tatsuniyar Kaza Da Muzuru

0
‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Kaza ce dai ta ce ba ta son kowa a cikin duk 'yan uwanta zakaru masu nemanta. Ta...