liƙawa: wikihausa
Yadda Hukuncin Tusar Gaba Yake A Fiƙihu
Tusar gaba (fitar iska daga gaban mace ) a fiƙhu na karya alwala.
A cikin koyarwar musulunci, Annabi ﷺ ya bayyana cewa abubuwan da ke...
Yadda Ake Addu’ar Hawa Abin Hawa
بِسْمِ اللهِ وَالْحَمْدُ لِلَّهِ سُبْحَانَ الَّذِي سَحْرَ لَنَا هَذَا وَمَا كُنَّا لَهُ مُقْرِنِينَ وَإِنَّا إِلَى رَبِّنَا لَمُنْقَلِبُونَ، الْحَمْدُ لِلّهِ، الْحَمْدُ لِلَّهِ، الْحَمْدُ لِلّهِ، اللهُ...
Bet9ja Cacar Zamani
Wata nau’i ce ta caca da ake yin ta ta yanar gizo, mutum za ya yi rijista da bet9ja, ya buɗe account, ya sa...
Rahoton WikiHausa Na Ƙarshen Shekarar 2024
A shekarar da muka yi ban kwana da ita manhajar wikiHausa ta samu nasarori da dama waɗanda suka taimaka wajen yaɗuwarta a duniya baki...
Shigowar Nufawa Ƙasar Hausa
Nufawa su ne mutanen da suke zaune a farfajiyar da ta haɗa kogin Kwara da kogin Kaduna. Da farko fatauci da noma da kamun kifi...
Shigowar Buzaye Ƙasar Hausa
Buzaye mutane ne waɗanda suke zaune rukuni-rukuni a cikin Hamadar Sahara da kuma a yankin Sahel da yake cikin Afrika ta Yamma.
Buzaye sun kasu zuwa...
Shigowar Barebari Ƙasar Hausa
Barebari su ne mutanen da suke zaune a Arewa maso gabas da ƙasar Hausa a farfajiyar tabkin Chadi. Su ne suka kafa daular Kanuri...
Nason Al’adun Baƙi Maƙwabta Na Kusa A Wanzancin Hausawa
Wannan babi an yi bayani ne a kan nason al'adun baƙi maƙwabta na kusa waɗanda suka haɗa da Fulani da Barebari da Buzaye da...
Yadda Tsayar Da Gemu Yake A Al’adar Fulani
A al’adar Fulani ana tsayar da gemu a lokacin da wanda za a sanya wa gemu ɗansa ko ‘yarsa ta yi aure har ta...
Shayar Da Jariri Nonon Uwa Zalla (EXCLUSIVE BREASTFEEDING)
Shayarwa aiki ne da Allah SWT ya tsara halittar jikin mace ta riƙa yinta a duk lokacin da ta haihu, domin samar da ingantaccen...









