liƙawa: wikihausa
Yadda Ɗabi’ar Tsotson Ɗan Yatsa Take (FINGER SUCKING)
Tsotson ɗan-yatsa, musamman babban ɗan-yatsansa (thumb), ɗabi'a ce wacce Jarirai suke yi da ƙananan yara 'yan wata 6 zuwa shekara 5. Wannan ɗabi'a tana...
Malamai, Malanta Da Hanyoyin Sada Zumunta A Yau (1)
Malam Imam Ahmad da sauran malaman sunan sun rawaito daga Abi Darda` (RA) ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: “Lallai Malamai magada Annabawa...
Mijin Marigayiya Babi Na Huɗu
Da farko Khadeeja ta yi tunanin idan ta sami ciki Mustapha zai yi ɗoki kuma ya ba ta kulawa ta musamman kamar ko wacce...
Yadda Ake Addu’ar Razana A Cikin Barci
Addu'ar wanda ya razana a cikin barci, da wanda ya kasa barci
أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التّامَّاتِ مِنْ غَضَبِهِ وَعِقَابِهِ ، وَشَرِّ عِبَادِهِ ، وَمِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ...
Yadda Tsiron Mahaifa Yake (UTERINE FIBROIDS)
Wannan wani tsiro ne dakan fito a jikin mahaifar mace inda jariri ke zama ya rayu lokacin goyon ciki. Tsiron na iya kasancewa a...
Wanene Dele Giwa?
(Ɗan jaridar da aka kashe ta hanyar aika masa wasiƙa mai ɗauke da bam a ciki)? Yau shekaru 37 ke nan da mutuwar ɗan...
Asalin Yadda Aka Samo Sunan Hausa Bakwai Da Banza Bakwai
Wasu sun san garuruwan da ake kira 'Hausa Bakwai' da 'Banza Bakwai' amma ba su san dalilin da ya sa ake kiransu da waɗannan...
Mijin Marigayiya Babi Na Uku
Ranar Juma'a suna gida da yake yara babu islamiyya; ranar ne kuma suke gyara gashin yaran mai kitso za ta zo. Tun da wuri...
Ta’aziyyar Hauwa Ƙamshi
1. Rabbana Sarki Ilahu,
Rabbi mai tayar da ruhu,
Rabbi ga baiwarka Hauwa.
2. Babu mai tsarki ya naka,
Babu mai rahama kamarka,
Rabbi kai rahama ga Hauwa.
3. Babu...
Gyara Kayanka
Rabbana tuba nake yi,
Nayi saɓo ba kaɗan ba.
Na yi alƙawari gare ka,
Zan yi bauta ba da ɗar ba.
Dana zo shaiɗan ya ja ni,
Ban yi...








