Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Addu’ar Sanya Sababbin Tufafi

1
  اللّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ أَنتَ كَسَوْتَنِيهِ، أَسْأَلُكَ خَيْرَهُوَخَيْرَ مَا صُنِعَ لَهُ وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهِ وَشَرِّ مَا صُنِعَ لَهُ Allahumma lakal hamdu anta kasautanihi ,as’aluka khairahu...

Yadda Nau’in Zazzaɓin Cizon Sauron Da Ke Shafar Ƙwaƙwalwa Yake

0
A WANNAN LOKACIN NA ZAZZAƁIN MALARIA MUSAMMAN GA YARA YANA DA KYAU MUSAN YADDA ZA MU MAGANCE "CEREBRAL MALARIA" TA HANYAR HAƊAKAR MAGUNGUNAN ANTIMALARIAL...

Nazari A Kan Tasirin Watsi Da Littattafan Hadisi A Cikin Addini...

0
Gabatarwa A zamanin nan, wani sabon rikicin addini ya taso a wasu sassan Arewancin Najeriya game da asalin Aƙida da kuma tushen ilimin addini. Wasu...

Hanyoyin Shayar Da Jaririn Da Mahaifiyarsa Ta Rasu

0
IDAN MAHAIFIYAR JARIRI TA RASU KUMA BABU HALI NA SIYAN MADARA TA GWANGWANI (FORMULA MILK) ZA KU IYA BIN WAƊANNAN HANYOYIN DOMIN SHAYAR DA...

Dalilan Da Ke Sa Zubar Ruwan Nono Alhalin Babu Ciki Ko...

1
Abin da yasa na sake yin wannan rubutun shi ne ganin yawan tambayoyin da 'yan-uwa mata suke ta yi a kan matsalar a kullum. Zubar...

Mijin Marigayiya Babi Na Bakwai

0
Haka Khadeeja ta kwana a asibitin ƙarƙashin kulawar Anti Iyami. Tun dare likita ya gama da ita aka ba ta duk wasu magungunanta, ya...

Mijin Marigayiya Babi Na Shida

0
A gajiye ya shiga gidan wajen ƙarfe tara na dare, yana shiga yaran suka taso da gudu gaba ɗaya tun kafin ya gama rufe...

Abubuwan Da Ke Haddasa Rashin Zuwan Al’ada (AMENORRHEA)

0
Idan al’ada tana daɗewa ba ta zo ba sai bayan watanni 3 zuwa 6, wannan shi likitoci suke kira “amenorrhea”. A gaskiya wannan yanayin...

Amfanin Haƙuri

0
Haƙuri: Shi ne danne zuciya a kan wani abu mara kyau, wanda ya baƙantawa mutum zuciya. Haƙuri yana da matuƙar amfani ga mutane, kamar yadda...

Mijin Marigayiya Babi Na Biyar

0
Ko da gari ya waye Khadeeja ba ta ma san lokacin da Ummi ta zo ba don tun daga bakin gate ya tare ta...