liƙawa: wikihausa
Baɗi Ba Rai Kashi Na Ɗaya
A short story by
Sakina Yazid (Innar su Amal)
Kamar duk lokacin da irin wannan abun ya faru yau ɗin ma haka ta shiga gidan cike...
Yadda Ake Addu’ar Gamuwa Da Abokan Gaba Ko Wani Mai Iko
اللهُمَّ إِنَّا نَجْعَلُكَ فِي نُحُورِهِمْ وَنَعُوذُ بِكَ مِنْ شُرُورِهِمْ
Allahumma ina naj’aluka fee nuhurihim wana’uzu bika min shururihim
Ya Allah! Mu Muna sanya Ka a gabansu,...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Ɗaya
Duk da bai ce mata zai zo yau ɗin ba amma dai haka kawai zuciyarta take gaya mata zai zo tunda an buɗe gari...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma
Karo na babu iyaka kenan da ta ɗauki wayarta ta buɗo whatsapp ta duba; har yanzu bai amsa messages ɗinta ba kuma bai biyo...
Abin Da Mutum Zai Yi Idan Ya Yi Mafarki Mara Kyau
Wanda ya yi mafarki mara kyau ko ya ga abu mummuna a mafarki, to sai ya yi waɗannan abubuwan:
-Ya yi tofi ta gefen hagunsa...
Mijin Marigayiya Babi Na Tara
Kamar yanda aka sanar ranar Asabar aka buɗe gari, ba ƙaramin daɗi wannan buɗewar ta yi wa Mustapha ba. Tun waje ƙarfe takwas ya...
Bayani A Kan Budurci Da Kuskuren Da Ake Yi A Kan...
A yawancin al’ummomi, musamman a cikin Hausawa, ana yawan ɗaukar cewa idan an auri budurwa, dole sai an ga jinin budurci a daren farko...
Yadda Ƙullutun Da Ke Fitowa A Gefen Ƙofar Farji Yake
Kullutun "bartholin's cyst", wanda wasu suke ƙiransa "bartholin's duct cyst", wani abu ne mai kamar ƙurji wanda yake gundar ruwa da yake fitowa mace...
Mijin Marigayiya Babi Na Takwas
Shi da yara suka zauna suka gama shan ruwan sanna ya sa Afaf ta kwashe kwanukan, nan suka zauna suka cigaba da kallo suna...
Tarihin Kafuwar Ƙasar Kuwait
Tarihin Kafuwar Kuwait, Gwagwarmayar Ɗorewarta da Ci Gaban Tattalin Arziƙinta
1. Asalin Kafuwar Kuwait
Kuwait ƙasa ce ƙarama a gabar Tekun Fasha (Persian Gulf). A ƙarshen...







