liƙawa: Wake
Jagoran Noman Waken Soya
Gabatarwa
Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun...
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...
Yadda Ake Alala
Alala wani abinci ne, da ake yin sa da wake. Ana iya sakawa a leda ko kuma gwangwani.
Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A...
Yadda Ake Moi-Moi Na Musamman
Moi moi wadda muka fi sani da alala a Hausance ana yinta ne daga wake, alala ta kasance ɗaya daga cikin abincin gargajiya na...
Yadda Ake Faten Wake Da Doya
Barkanmu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake faten wake da doya. Tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan haɗawa:
Wake...
Yadda Ake Tsaba Da Wake
Abubuwan Buƙata
Gero
Wake
Kuli
Maggi
Gishiri
Citta
Kanunfari
Barkono
Cucumber
Tomato
Albasa
Cabbage
Man gyaɗa
Yadda Ake Haɗawa:
Ki samu surfaffen geronki, Wanda babu dusa a jiki, sai ki wanke shi, ki rege shi, da koko saboda tsakuwa...