fbpx
Gida Liƙau(tags) Wake

liƙawa: Wake

Jagoran Noman Waken Soya

0
Gabatarwa Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun...

Yadda Ake Noman Wake

0
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...

Yadda Ake Alala

0
Alala wani abinci ne, da ake yin sa da wake. Ana iya sakawa a leda ko kuma gwangwani. Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A...

Yadda Ake Moi-Moi Na Musamman

0
Moi moi wadda muka fi sani da alala a Hausance ana yinta ne daga wake, alala ta kasance ɗaya daga cikin abincin gargajiya na...

Yadda Ake Faten Wake Da Doya

0
Barkanmu da  kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake faten wake da doya. Tare da ni Hafsat Shettima. Abubuwan haɗawa: Wake...

Yadda Ake Tsaba Da Wake

0
Abubuwan Buƙata Gero Wake Kuli Maggi Gishiri Citta Kanunfari Barkono Cucumber Tomato Albasa Cabbage Man gyaɗa Yadda Ake Haɗawa: Ki samu surfaffen geronki, Wanda babu dusa a jiki, sai ki wanke shi, ki rege shi, da koko saboda tsakuwa...