Gida Liƙau(tags) Tatsuniyar

liƙawa: Tatsuniyar

Tatsuniyar Makauniya Da Ɗanta

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A wani ɗan ƙauye da ke yamma da Dajin Kurege, akwai wani manomi da matarsa makauniya. Suna cikin zama...

Tatsuniyar Sarkin Maƙera Da Dodo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A wani ɗan ƙauye, an yi wata mata mai ’ya’ya biyu, mace da namiji. Sunan namijin Fugo shi...

Tatsuniyar Umbagila Da Dodo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani ƙaramin ƙauye da yake kusa da wani daji ai cike da dodanni. Ɗaya daga cikin dodannin ya...

Tatsuniyar ‘Yan Goma Sha Ɗaya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. A can kusa da dajin Ƙanzon Kurege, akwai wani mutum da ke zaune da matarsa. Mace ce mai haƙuri...

Tatsuniyar Kurege Da Wayo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani lokaci da aka yi yunwa, ba abinci. Wuya ta sa Kura da Maciji da Alade da Kurege...

Tatsuniyar Rimi Da ‘Yar Amana

0
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani gari mai yawan jama'a da Sarkinsu mutumin kirki. Shi ke nan akwai wani mutum mazaunin wannan...