liƙawa: tarihi
Tarihin Malam Muhammadu Na Ta’ala
Malam Muhammadu Na Ta'ala ɗaya ne daga zuriyar Sheikh Abdullahi Alkanawi, almajirin Shehu Usman kuma jakadansa. Asalinsa mutumin Kano ne daga jinsin Gyanawa. Ya...
Tarihin Marigayi Dakta Murtala Kudan
An haifi Dr. Murtala Shehu a garin Kudan a ranar 01/01/1960, ya yi karatun allo, sannan kuma ya yi karatu a makarantar firamare wacce...
Tarihin Mawaƙi Ashir San Kudan
An haifi Ashiru Hamisu a garin Kudan a gidan Tattibu, ɗa ne ga Malam Adamu wanda aka fi sani da Malam Bala, sunan mahaifiyar...
Tarihin Mawaƙi Labaran Adam Kudan
An haifi Labaran Adamu Shu'aibu a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko Kudan, a Ƙaramar Hukumar Kudan jihar Kaduna, ya fara karatun allo a wajen...
Tarihin Marigayi Nuhu Baushe Kudan
An haife shi a garin Kudan, sunan mahaifinsa shi ne malam Bala, mahaifiyar sa kuma Hassana, ya shahara wajen iya harbi, wanda waɗansu mutane...
Tarihin Dakta Alhaji Gambo Kudan
An haifi Dr. Alh Gambo a garin Kudan a ƙofar gabas a ranar 01/01/1954, sunan mahaifinsa shi ne Khalid, ya yi karatun Allo, sannan...
Tarihin Sha’iri Aliyu Sani (na annabi) Kudan
An haifi Aliyu Sani a garin Kudan kuka wanda aka fi sani da suna "na annabi" a ranar talata 12/4/1982, ya taso a cikin...
Tarihin Salman Khan Salim
An haifi Abdurrashid Salim, wato Salman Khan a ranar 27 ga watan Disamba ta shekara 1965, a garin Mumbai, sannan kuma ɗa ne ga...
Tarihin Associate Professor Mu’azu Sa’adu Muhammad Kudan
An haifi Dr. Mu'azu Sa'adu Muhammad a ranar 13/3/1964 a unguwar Tsauni garin Kudan, Ƙaramar hukumar Kudan Jihar Kaduna. Mahaifinsa Malam Adamu Muhammad (Andiyo)...
Tarihin Garin Rigasa Da Ke Jihar Kaduna
Rigasa ƙauyen birni ne da ke karamar hukumar Igabi a yankin Kaduna ta tsakiya a cikin jihar Kaduna, Nigeria. Na kira yankin ne da...









