Gida Liƙau(tags) #nasiha

liƙawa: #nasiha

Kira A Kan Haɗin Kai

0
'Yan Najeriya muna cikin wani muhimmi lokaci. Wata mummunar fahimta tana shiga cikin al'ummarmu, tyana canza yadda muke kallon 'yan-uwanmu da kuma rage darajar...

Amfanin Haƙuri

0
Haƙuri: Shi ne danne zuciya a kan wani abu mara kyau, wanda ya baƙantawa mutum zuciya. Haƙuri yana da matuƙar amfani ga mutane, kamar yadda...

Nasiha A Kan Mata

0
MATA 10 WAƊANDA  ALLAH YA TSINE MUSU: - ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ 1. Mata masu tsaga fuskokinsu. - ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ 2. Mata masu aske gashin gira. - ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ 3. Mata masu kankare...

Nasiha A Kan Rayuwa

0
Manzon Allah tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi Yana cewa, "Ku yi ƙoƙarin danne abubuwa guda uku a cikin ranku,...

Nasiha A Kan Maganganun Mutane

0
An tambayi Imam Hasanul Basari? Me ya sa ba ka damuwa da maganganun mutane? Sai yace, "Lokacin da aka haife ni, ni kaɗai aka haifa, Kuma lokacin...

Nasiha Mai Tsoratarwa

0
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. Tsira da aminci su tabbata bisa Annabin ƙarshe, da dukkan iyalansa da sahabbai baki ɗaya. Yazeedur Raqqashiy ya karɓo Hadisin daga Anas bn...

Nasiha

0
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM ALKAWARIN ALLAH GASKIYA NE: Allah Maɗaukaki Ya ce:                                ...

Shirye-Shiryen Gidajen Rediyo A Kano Da Tasirinsu Ga Tarbiya

0
“Wanda ya mallaki bayanai, ya mallaki duniya” -Nathan Rothschild. Guglielmo Marconi, Reginal A. Fessenden da sauran waɗanda suka ba da gudumawa wurin samar da rediyo don...

Nasiha Tsakanin Musulmi

Yin nasiha ga Musulmi a junansu wani babban tsaro ne ga imanin musulmi, ɓarna ba ta yaɗuwa a inda nasiha take aiki, saboda ana...

ƘARSHEN ALEWA

Halin da muke ciki a yanzun ya kai matakin innalillahI wainna ilairaji"un! Idan ka cire maganar addini gaba dayan ta ka dawo da lamuran...