liƙawa: mu’amala
Alamomin Tashin Ƙiyama
A jikina na ji kamar ƙarshen rayuwata ya zo dab da barin duniyar nan fa; domin na ga alamu sun nuna cewa, duniya ta...
Dabarun Zaman Lafiya Da Mutane
A tasa gudunmawar a wannan fanni, shaihun malamı Abdullahi ibn Fodiyo (R.A) ya bayyana muhimman ƙa'i'doji waɗanda in mutum ya bi su, zai iya...
Zaman Lafiya Da Iyali
Allah Ta'ala ya ƙaddara rayuwar mace da namiji a tare cikin tsananin buƙatar juna; babu wanda zai iya rayuwa shi kaɗai a cikin su....
Addu’ar Baƙo Ga Wanda Ya Gayyace Shi Cin Abinci
"Allaahumma baarik lahum fimaa razaƙahum, wagfir lahum warhamhum".
{Ya Allah! Ka albarkance su a cikin abin da ka azurta su da shi, kuma ka gafarta...
Yadda Ake Addu’ar Ta’aziyya
"Inna lil laahi maa akhaza, walahu maa a'aɗaa wa kullun shai'in anhu bi ajalin musammaa.....faltasbir wal tahtasibu".
{Haƙiƙa abin da Allah ya ɗauka nasa ne,...
Falalar Ziyarar Mara Lafiya
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; Idan mutum ya ziyarci ɗan uwansa musulmi (da ba shi da lafiya); to yana tafiya ne cikin lambunan...
Yadda Ake Gaisuwar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa
"Baarakal laahu laka fiil mauhuubi laka, wa shakartal waahiba, wa balaga ashuddahu, wa ruziƙta birrahu"
{Allah ya yi albarka ga abin da aka azurta ka...
Haƙƙoƙin Shugabanni A Kan Mabiyansu
Haƙƙoƙin Shugabanni - Kamar yadda iyaye suke da haƙƙoƙi a kan 'ya'yansu; haka su ma Shugabanni suke da haƙƙi a kan mabiyansu; kai haƙƙoƙin...
Halaye Da Siffofin Shugaba Nagari
Shugaba Nagari - Ya kamata kowane Shugaba daga sama har ƙasa ya sifantu da waɗannan halaye:
1) Adalci shine tushen samun nasarar kowane Shugabanci adalcin...
Yadda Sakamakon Zalunci Yake
Shi kuwa zalunci babu abin da yake haifarwa ga azzalumai da ƙasa sai musiba da bala'i a duniya da lahira.
Sakamakon Zalunci - Kowane...