liƙawa: kiwun lafiya
Matakin Kariya Kafin Samun Ciki (Preconceptional care)
Wannan wasu matakan kariya ne da mace da ta ke da shirin ɗaukar ciki ya kamata ta samu tun kafin samun cikin, domin samun...
Ciwun Sanyi (TOILETS INFECTION)
Ciwun Sanyi wato (Toilets Infection) mutane kan yi ma wasu cututtuka da suna Toilet Infection a Al'adance, a sani cewa, babu Wani ciwo da...
Amfani Da Kuma Illar Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza (MALE SEX ENHANCEMENT...
Tabbas saduwar aure a tsakanin namiji da mace tana da matuƙar muhimmanci a zamantakewar aure. Duk da kasancewar ba ita kaɗai ba ce ta...
Alamomin Shigar Ciki (Juna Biyu)
Shin waɗanne alamu ne mace za ta ji ko ta gani idan tana ɗauke da sabon ciki wato juna biyu, ta yadda za ta...
Ciwon Kumburi ɓangaren Mahaifar Mace (Pelvic Inflammation Disease (PID))
PID: wata cuta ce wacce ta ke addabar ɓangaren da ta shafi mahaifar mace, mutane da dama a Nahiyan Afirka suna fama da wannan...
Matsalar Fata Dake ɓangaren Ido (CONJUNCTIVITIS)
Matsala ce dake faruwa ga ido, wani lokacin tana shafar ido ɗaya; wani lokaci kuwa za ta shafi idanuwan, idan har ido ɗaya ya...
Mene Ne Ciwon Sikila (SICKLE CELL DISEASE)
Jini wanda ake gani a zahiri idan mutum yaji ciwo, ko kuma ya yanke jikinsa, yana ɗauke da abubuwa iri daban–daban, kamar su ‘plasma‛,...
Mene Ne Hawan Jini (HYPER TENSION)
Akwai wani ma’auni da ake amfani da shi wajen kula da ƙarfin gudanar jini a cikin jijiyoyin jini. Wannan ma’auni ana kiransa da ‘Blood...
Mene Ne Taifud (TYPHOID)
Cutar Typhoid na ɗaya daga cikin cututtukan da suke haddasa zazzaɓi mai tsanani. A sani cewa, kamuwa da cutar Typhoid ya yi ƙaranci sosai...
Mene Ne Zazzaɓin Cizon Sauro (Malaria)
Zazzaɓin Cizon Sauro (Malaria) cuta ce da take damun mutanen duniya, musamman mutanen Afrika, kuma wannan cuta, tana ɗaya daga cikin cututtukan da suke...