liƙawa: Ilimin Kasuwanci
Jagoran Noman Waken Soya
Gabatarwa
Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun...
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...
Jagoran Noman Masara A Nijeriya
Gabatarwa
Masara tana ɗaya daga cikin amfanin gonar da aka fi nomawa a Najeriya. Ita ce ta fi sauran amfanin gona yawan faɗin ƙasa da...
Jagoran Noman Shinkafa A Nijeriya
Gabatarwa
Shinkafa ta kasance ɗaya daga cikin amfanin gona mai matuƙar tasiri da kawo kuɗin shiga ga manoma a Nijeriya. Ta samar da ayyukan yi ga...
Noma A Najeriya
Aikin Noma a Najeriya reshe ne na tattalin arziki a Najeriya; yana ba da aikin yi ga kusan kashi 30% na yawan jama'ar har...