liƙawa: ilimin addini
Falalar Suratul Baƙara
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; "kada ku mayar da gidajenku kamar maƙabarta; Haƙiƙa Shaiɗan...
Falalar Suratul Fatiha
An karɓo daga Abu Sa'id Ibnul Mu'alla (Radiyallahu anhu) yace; Na kasance ina salla a masallaci sai Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kira...
Falalar Shan Ruwan ZamZam
An karɓo daga jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: A"Duk buƙatar da aka sha ruwan zamzam saboda...
Hutun Alhamis Da Juma’a A Tsangayu
Saboda irin himmar makaranta a tsarin tsangaya, alarammomi kan lazimtawa almajiransu yin karatu a wasu lokutan daban-daban bayan karatun safiya da maraice kamar haka:
Tashe:-
Akan...
Asalin Samuwar Goni
Asalin kalmar Gwani/Goni kalmar Barbarci ce "Luhranni Gonni" ma'ana wanda ba ya kuskure in yana karanta Alƙur'ani.
Kalmar Gwani dai-dai ta ke da Al'mahir da...
Ƙalubale Ga Makarantun Tsangaya
Kamar yadda tarihi ke maimaituwa kullum, cikin kowane al'amari mai kyau ba ka rasa baragurbi ko zare. Tsarin tsangaya ma bai tsira ba.
Tarihin musulunci...
Gudunmawar Mawadata Da Ɗaiɗaikun Jama’a Ga Tsangayu
Sanin kowa ne cewa ba kasafai gwamnatoci ko al'umma kan samu isassun kuɗaɗen da za su iya gamsar da buƙatun jama'ar da ke ƙarƙashinsu...
Wa Ya Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)?
Shin Ahlussunna ne suka kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)? Ko Mu'awiyya ne? Ko Yazidu ne?
Amsar wannan tambayar ba ta buƙatar dogon bayani, saboda shi da...
Addu’ar Da Ake Ma Wanda Ya Sanya Sabuwar Tufa
"Tublii wa yukhliful laahu ta'ala".
{Allah ya sa ka mayar da ita tsumma, kuma Allah Maɗaukaki ya mayar maka da wata (tufar}.
"Ilbis jadiidan wa ish...
Yadda Ake Addu’ar Tafiya Zuwa Masallaci
"Allahumma ja'al ,fii ƙalbii nuuran, wafii lisaanii nuuran, wafii sam'ii nuuran, wafii basarii nuuran, wamin fauƙii nuuran, wamin tahtii nuuran, wa'an yamiinii nuuran, wa'an...









