liƙawa: ilimin addini
Malaman Mabera A Sakkwato
Malaman Mabera A Sakkwato Waɗanda Ke Tara Almajirai A Tsarin Tsangaya
Waɗannan sun haɗa da Malam Mai Kaɗa da Malam Shehu da Malam Balarabe da...
Wasu Daga Malamai A Katsina
Malam Sani Hafizi Katsina
An haifi Malam Sani a shekara ta 1916. Ya fara karatun Alƙur'ani tun yana yaro ƙarami. An kai shi gabas (Maiduguri)...
Wasu Daga Fitattun Malaman Alƙur’ani A Kurfi
Waɗannan Malamai sun haɗa da:
Malam Umar Saulawa da Malam Sule Unguwar Maraɗi da Malam Yahaya Tsoho da Malam Abdu ƙofar Igi da Malam Ibrahim...
Matsayin Malamai Kan Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)
Malamai sun kasu gida uku dangane da kashe Husaini (Radiyallahu Anhu); biyu a gefe ɗaya a tsakiya:
1. Ɗayan na gefe: suka ce an yi...
Falalar Tasbihi
Hadisai da yawa sun bayyana ɗimbin falala da darajar tasbihi kamar haka:
Ladan tasbihi da Alhamdulillahi yana cika tsakanin sama da ƙasa, Tasbihi yana kankare...
Falalar La Ilaha Illallahu
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) ya ce: "Wanda zai fi kowa azurta da samun ceto na ranar ƙiyama, shi ne wanda ya...
Falalar Istigfari
Istigfari shi ne neman gafarar Allah Ta'ala da yafiya bisa zunuban da mutum yake aikatawa.
Istigfari ko tuba ba ya zama karɓaɓɓe sai ya cika...
Yadda Falalar Zikiri Ya Ke
Zikiri shi ne ambaton Allah Ta'ala da kalmomin yabo da kirari da girmamawa da godiya; bisa ni'imominsa tare da nutsuwa da ƙasƙantar da kai...
Falalar Suratul Tabarakallazi Biyadihil Mulku
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: haƙiƙa wata sura a cikin Alƙur'ani mai ayoyin talatatin ta...
Falalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi
An karɓo daga Abu Darda'i (Radiyallahu Anhu)
Haƙiƙa Annabin Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahafi, Za...