Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Wane Lokaci Ne Ake Shiga, Sannan Wane Lokaci Ake Fita?

0
Amsa: Ana shiga ne bayan sallar asuba, wasu malaman kuma sunce, kafin rana ta faɗi Shugaban halitta yake shiga, wajen zamansa ne, sai bayan...

Awaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi?

0
Amsa: Ana yin ittikaafi ne a goman ƙarshen Ramadan. Hujja: "Shugaban halitta yana zaman ibada a masallaci a goman ƙarshen Ramadan, har Allah ya karɓi...

Menene Ittikaafi?

0
Amsa: Shi ne shiga masallaci da niyyar zaman ibada na wasu kwanaki, ba tare da mutum ya fita ko'ina ba. Hujja: (littafi: Adduru Sinniya, Mausu'a...

Shin Lokacin Buɗa Baki, Lokaci Ne Na Amsa Addu’ar Mai Azumi...

0
Amsa: Ko shakka babu, idan mai azumi yayi buɗa baki, yayi amfani da wannan damar, ya roƙi Allah Azza wa Jalla buƙatunsa, domin lokaci...

Shin Akwai Addu’a Da Akeyi Kafin Mutum Yayi Buɗa Baki?

0
Amsa: Akwai addu'a da mai yin buɗa baki zaiyi, amma sai bayan yayi buɗa bakin ake yin addu'ar. Hujja: "Zahabaz zama'u, wabtallatul uruqu, wasabbatal ajaru...

Da Wane Lokaci Ne Mutum Zaiyi Buɗa Baki A Shari’ah?

0
Amsa: Mutum zaiyi buɗa baki ne da zarar rana ta faɗi. Hujja: "Idan rana ta bada baya, tayi yamma, dare kuma ya ɓullo ta nan,...

Idan Kuma Tabari Sai Sha’aban Ta Rama Sai Kuma Ta Rasu...

0
Amsa: Babu laifi sai arama mata ko aciyar. Hujja: Daarul Ifata'i Almisiriya. Domin karanta cikakken bayani akan Da Wane Lokaci Ne Mutum Zaiyi Buɗa Baki A...

To, Idan Kuma Mijinta Ya Tuna Mata Cikin Rajab, Tace Sai...

1
Amsa: Babu komai na, kaffarar jinkirin ramuwa akanta. Hujja: Alfatawa 42206. Domin karanta cikakken bayani akan Idan Kuma Tabari Sai Sha'aban Ta Rama Sai Kuma Ta...

Shin Idan Ana Bi Na Azumin Ramadan Da Na Sha Bisa...

0
Amsa: Ƙwarai kuwa, ya halatta macen da ta sha azumi bisa wannan uzurin na al'ada, ta bari har sai Sha'aban ta rama, babu laifi...

Idan Mutum Baya Azumi Saboda Uzuri Na Shari’ah, Shin Zai Iya...

0
Amsa: Ko shakka babu, ya halatta yayi komai idan har yana da damar yi; misali idan macece, babu damar tayi ƙiyamul laili, matsawar uzurinta...