liƙawa: addu;a
Shin Mace Ma Zata Iya Shiga Ittikaafi?
Amsa: Za ta iya shiga ittikaafiidan bata da miji, idan kuma tana da miji, sai idan yayi mata izini.
Hujja: "Matan Shugaban halitta sunyi ittikaafi...
Wane Lokaci Ne Ake Shiga, Sannan Wane Lokaci Ake Fita?
Amsa: Ana shiga ne bayan sallar asuba, wasu malaman kuma sunce, kafin rana ta faɗi Shugaban halitta yake shiga, wajen zamansa ne, sai bayan...
Awaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi?
Amsa: Ana yin ittikaafi ne a goman ƙarshen Ramadan.
Hujja: "Shugaban halitta yana zaman ibada a masallaci a goman ƙarshen Ramadan, har Allah ya karɓi...
Shin Akwai Addu’a Da Akeyi Kafin Mutum Yayi Buɗa Baki?
Amsa: Akwai addu'a da mai yin buɗa baki zaiyi, amma sai bayan yayi buɗa bakin ake yin addu'ar.
Hujja: "Zahabaz zama'u, wabtallatul uruqu, wasabbatal ajaru...
Sadaƙa Tana Kawar Da Musiba
An karɓo daga Mu'awiyya Ibn Haidah (Radiyallahu anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Haƙiƙa yin saƙaka a asirce tana gussar...
Falalar Sassauci Ga Wanda Ake Bi Bashi
An karɓo daga Abul Yasar (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Wanda ya yi jinkiri ga wanda yake cikin...
Falalar Yin Sadaka A Asirce
An karɓo daga Abu Harairata (Radiyallahu anhu) yace: Annabi (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Mutane bakwai Allah zai sanya su a cikin inuwarsa a...
Falalar Zikiri
Allah Maɗaukakin Sarki ya ce:-
"Fazkuruunii azkurkum washkuruu lii walaa takfuruunii"
{ ku ambace ni, zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce min} (Baƙara,...
Addu’a Bayan An Gama Cin Abinci
"Alhamdu lil laahil lazii aɗ'amanii hazaa wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya ciyar da ni...
Shugaban Istigfari
An karɓo daga Shaddad Ɗan Aus (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: shugaban Istigfari shi ne ka ce :
"Allahumma anta...