liƙawa: Abinci
Yadda Ake Farfesun Ganda Na Musamman
Barkanmu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa; A yau za mu koyi yadda ake farfesun ganda. Tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan da ake...
Yadda Ake Chocolate Cake Na Musamman
Barkan mu da sake kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, A yau za mu koyi yadda ake chocolate cake na musamman. Tare da ni...
Yadda Ake Bread-egg Toast A Sauƙake
Barkan mu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake bread-egg toast. Tare da ni Hafsat Shettimah.
Abubuwan haɗawa:
Bread (na...
Yadda Ake Haɗa Brownies Na Musamman.
Yadda ake haɗa brownies na musamman
Abubuwan haɗawa
Nutella
Flour
Kwai
Melted chocolate
Yadda ake haɗawa
Farko za ki zuba cup flour a bowl, ki sa nutella...
Yadda Ake Danderun Nama Sabon Salo
Abubuwan haɗawa
Nama
Albasa
Attarugu
Yaji
Maggie
Gishiri
Mai
Spice da kike so, ko kike da shi (na yi amfani da black pepper, nut...
Yadda Ake Kunun Zaƙi
Abubuwan da ake buƙata
Gero
Kanunfari
Girfa
Citta
Sugar
Ruwa
Yadda ake haɗawa
Ki samu gero ki sa ruwa ki wanke, sai ki jiƙa ta,...
Yadda Ake Onion Sauce
Abubuwan haɗawa
Albasa
Koren tattasai
Taruhu
Tattasai
Kayan ƙamshi
Maggi
Kwakwamba (cucumber)
Butter ko man gyaɗa
Yadda ake haɗawa
Ki ɗauko albasa ki gyara, ki...
Yadda Ake Coconut Cupcakes
Abubuwan haɗawa
Fulawa kofi huɗu (4 cups)
Kwai 15 (ya danganta da irin girmansu)
Butter 2 (simas leda 2)
Baking powder ƙaramin cokali huɗu...
Yadda Ake Haɗa Sinasir
Abubuwan da ake buƙata
Farar shinkafa
Tuwo/dafaffiyar shinkafa
Yeast
Sugar
Yadda ake haɗawa
1. Za ki gyara, ki jiƙa shinkafa kamar na awa ɗaya haka.
2. Sai...
Yadda Ake Vegetable Macaroni
Abubuwan haɗawa
Tafasasshe macaroni (macaroni ya danganta da irin shape da kike so)
Kabeji
Koren tattasai
Tattasai
Attaruhu
Karas
Albasa
Lawashi
Kayan ɗanɗano
Gishiri...









