Gida Liƙau(tags) ƙasar Hausa

liƙawa: ƙasar Hausa

Ma’anar Aure A Ƙasar Hausa 2

0
Aure wani zama ne halastacce tsakanin mace da namiji bisa ga matsayin miji da mata, wanda al'adar Bahaushe da kuma addinin musulunci suka amince...

Muhimmancin Aure a Ƙasar Hausa

0
Muhimmancin Aure - Aure abu ne mai matuƙar muhimmanci a wurin Bahaushen mutum; wannan ta sanya da zarar yaro ya tasa za ka ga...

Taƙaitaccen Tarihin Samuwar Waƙoƙin Baka a Ƙasar Hausa

0
Waƙoƙi : Masana sun yi ƙoƙarin bayyana asalin samuwar waƙoƙi baka a ƙasar Hausa. Daga ciki akwai ra'ayin Satatima (1999:30) inda ya bayyana cewa: "Al'ummar...

Masu Yin Kiɗan Fiyano A Ƙasar Hausa

0
Bayan samun fiyano a ƙasar Hausa, an samu makaɗa da dama da suka sayo ta; kuma suka buɗe shaguna a wurare daban-daban domin yin...

Taƙaitaccen Tarihin Ƙasar Hausa

0
Alhassan (1981:1) ya bayyana Ƙasar Hausa ta asali tana Afirka ta Yamma; a farfajiyar dake tsakanin hamadar sahara da dazuzzukan da suka doshi gaɓar...

Wane Ne Bahaushe?

1
Idan muka juya kan sanin wane ne Bahaushe kuwa? A iya cewa mafi yawancin mazauna Ƙasar Hausa su ne al'ummar Hausawa. Amma akwai wasu ƙabilu...