liƙawa: ƙasar Hausa
Shigowar Ƙananan Ƙabilu Ƙasar Hausa
Sauran Ƙabilu
Bayan waɗannan al’ummomi da aka yi bayani kan shigowarsu ƙasar Hausa akwai wasu ƙananan ƙabilu waɗanda suke maƙwabtaka da suka shigo. Misali, a...
Shigowar Yarabawa Ƙasar Hausa
Yarabawa suna ne wanda Hausawa suke kiran mutanen da suke kudu-maso-yamma da ƙasar Hausa a tsohuwar Daular Oyo da Ijebu Ode da Ogbomosho da...
Shigowar Nufawa Ƙasar Hausa
Nufawa su ne mutanen da suke zaune a farfajiyar da ta haɗa kogin Kwara da kogin Kaduna. Da farko fatauci da noma da kamun kifi...
Shigowar Buzaye Ƙasar Hausa
Buzaye mutane ne waɗanda suke zaune rukuni-rukuni a cikin Hamadar Sahara da kuma a yankin Sahel da yake cikin Afrika ta Yamma.
Buzaye sun kasu zuwa...
Shigowar Barebari Ƙasar Hausa
Barebari su ne mutanen da suke zaune a Arewa maso gabas da ƙasar Hausa a farfajiyar tabkin Chadi. Su ne suka kafa daular Kanuri...
Ƙaura Da Shigowar Baƙi Ƙasar Hausa
Tun cikin shekarun 1960 zuwa wannan lokaci masana da manazarta da ɗalibai masu binciken tarihi suke ta kai-kawon nazari kan ƙaura da shigowar baƙi...
Tattalin Arziƙin Ƙasar Hausa
Ƙasar Hausa kamar kowace ƙasa tana da manyan hanyoyi da dama waɗanda suke taimaka wa tattalin arzikinta bunƙasa. Daga cikin waɗannan hanyoyi akwai waɗanda...
Addinin Mutanen Ƙasar Hausa
Hanyar bauta wa wani abu wanda mutum yake tsammanin shi ne zai biya masa bukatun rayuwar yau da kullum shi ne addini. Addinin farko...
Farfajiyar Ƙasar Hausa Jiya Da Yau
Wannan babi yana ƙunshe da bayanan da suka danganci farfajiyar ƙasar Hausa a jiya da yau. An kuma duba yanaye-yanayen ƙasar Hausa dangane da...
Adabin Kasuwa A Ƙasar Hausa
A wannan babin an yi ƙoƙarin bin yadda aka samar da adabin kasuwa a ƙasar Hausa. Abin nufi, bayan ganin yadda fasalin adabin kasuwa...









