Amsa: A’a. Bai hallata mutum yayi azumin da babu buɗa-baki ba, wato azumin tazarce kenan.
Hujja: “Munga kana yin azumin tazarce, to, wane acikinku irina? Ni Allah Yana ciyar da ni, Ya shayar da ni”.
Marawaici: Abu Huraira, littafi Sahihul Bukhari da Sahihu Muslim.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Bada Gudunwamar Jini Kuma Da Azumi A Bakina?
Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Abubuwa Ne Ke Lalata Azumi A Ɓoye? danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.