Shin Idan Mutum Yana Da Buƙatar Ƙarin Jini, Kuma Yana Azumi, Hakan Zai Taɓa Azuminsa?

0
369

Amsa: Idan likita yace ana iya ƙara masa, ba tare da ajiye azumi ba, to, ya halatta, saboda shi ƙarin jinin baya karya azumi, sai idan likita ne yace ya ajiye azuminsa.

Hujja: (Lajnatul Fatawa bi Majmu’il Buhusul Islamiyya).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi?

Domin karanta cikakken bayani akan Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Mai Azumi Zai Iya Ajiye Azuminsa Saboda (Minor Surgery) Ƙaramar Tiyata Wadda Akewa Mutum Idonsa Biyu?
Labarin na GabaIdan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.