Sallar Ƙiyamul Laili (TAHAJJUD)

0
1118

Kiyamul laili ko tahajjud shi ne sallar nafila a cikin dare bayan an farka daga barci a cikin dararen shekara, ba lallai sai a Ramadan ba.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Sallar Tahajjudi danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceShin Dole Ne A Yi Shafa’i Kafin Wutiri?
Labarin na GabaFalalar Sallar Tahajjudi