Raka’o’in Ɗawafi

0
843

Ana son yin sallah raka’a biyu a bayan muƙamu Ibrahim bayan kammala Ɗawafi. Ana karanta “Suratul Ƙulya” a raka’ar farko da “Suratul  Iklass” a raka’a ta biyu bayan Fatiha. Wannan sallah ana iya yin ta koda a lokacin da aka hana yin nafila.

Domin karanta cikakken bayani a kan Sallar Kisfewar Rana Da Wata (Zazzaɓin Rana Da Wata) danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceMa’anar Sallar Tuba Da Falalarta
Labarin na GabaSallar Kisfewar Rana Da Wata (Zazzaɓin Rana Da Wata)