Jinya Da Likitancin Bahaushe

0
34

Bahaushe yana da fasahar duba marasa lafiya ta hannun  bokaye, maxora, magori, ‘yan bori, ‘yanganye (herblists),  wanzamai suna bayar da magani, ko duba maras lafiya. 

Kamar wanzami, yana qaho (hujuma) da kaciya, maxori na  xora karaya, magori, bokaye da ‘yan daganye na bayar da  itatuwan magani. 

Domin karanta bayani akan Bukukuwa Da Wasanni Da Nishadi Na Bahaushe Danna nan 

SUFURI  

Kafin zuwan ababen hawan zamani, Bahaushe na tafiya da  qafafu duk nisan tafiya, ko amfani da dabbobin ni’ima, irin  su dawakai, jakkai da rakuma. Bayan zuwan Turawa kuma,  Bahaushe na iya siyen motoci, Babura, kekuna har da jirgin  sama. Su kuma dabobin sufuri, kamar doki, aka taqaita  amfani da su, sai a lokutan bukukuwan sallah, ko hawan  daba

Domin karanta cikekken littafin Danna nan 
labarin da ya wuceSutura Da Kwalliyyar Bahaushe
Labarin na GabaMutuwa Da Rabon Gadon Bahaushe