Idan Ƙuraje Suka Fito Min A Kan Harshena, Idan Na Goga Tumaturi Suna Warkewa, Shin Zan Iya Hakan Koda Ina Azumi?

0
383

Amsa: Mai azumin da ƙuraje suka fito masa Akan harshe, ya hallata ya goga tumaturi, amma kar ya haɗiye yawun bakinsa na lokacin, saidai ya tofar.

Hujja: (Alfatawa 6338).

Domin karanta cikakken bayani akan Wani Lokacin Idan Na Tofar Daga Baya Kuma Na Kanji Ɗanɗanonsa Idan Na Haɗiyi Yawu, Shin Ya Azumina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Naga Watan Ramadan, Zan Yi Shiru Nena Ɗauki Azumin Ni Kaɗai, Ko Yaya Zanyi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceMutum Ne Yake Da Larurar Haƙori, Wanda Jini Yake Fita Daga Haƙorinsa, Wani Lokacin Idan Ya Tofar Da Yawu, Yana Ganin Jini, Kuma Gashi Yana Azumi, Shin Idan Ya Haɗiyi Yawu Da Wannan Jinin, Azuminsa Ya Karye?
Labarin na GabaWani Lokacin Idan Na Tofar Daga Baya Kuma Na Kanji Ɗanɗanonsa Idan Na Haɗiyi Yawu, Shin Ya Azumina?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.