Idan Ƙuraje Suka Fito Min A Kan Harshena, Idan Na Goga Tumaturi Suna Warkewa, Shin Zan Iya Hakan Koda Ina Azumi?

0
284

Amsa: Mai azumin da ƙuraje suka fito masa Akan harshe, ya hallata ya goga tumaturi, amma kar ya haɗiye yawun bakinsa na lokacin, saidai ya tofar.

Hujja: (Alfatawa 6338).

Domin karanta cikakken bayani akan Wani Lokacin Idan Na Tofar Daga Baya Kuma Na Kanji Ɗanɗanonsa Idan Na Haɗiyi Yawu, Shin Ya Azumina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Naga Watan Ramadan, Zan Yi Shiru Nena Ɗauki Azumin Ni Kaɗai, Ko Yaya Zanyi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.