An karɓo daga Sa’ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: “Zaman Madina ya fi alkhari a gare su inda sun sani”, duk wanda ya bar Madina saboda ƙyamar ta; sai Allah ya kawo mata wanda ya fi shi.
Duk wanda ya jurewa tsananin Madina da laulayinta zan cece shi kuma zan zama shaida a gare shi ranar ƙiyama.” (Muslim 1378.)
Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Biyawa Wani Hajji Ko Umra danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Aikin Hajji A Sauƙaƙe danna nan,.
Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.