Falalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi

0
11

An karɓo daga Abu Darda’i (Radiyallahu Anhu)

Haƙiƙa Annabin Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: “Wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahafi, Za a kare shi daga Dujal” (Muslim 809) A wata ruwayar ayoyin goma na Ƙarshen suratul kahfi.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Falalar Suratul Tabarakallazi Biyadihil Mulku Ta Ke danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Raka’o’in Ɗawafi danna nan.

Don karanta cikakken bayani a kan Kalmomi Guda Biyar Masu Amfani A Duniya Da Lahira danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceFalalar Biyawa Wani Hajji Ko Umra
Labarin na GabaFalalar Suratul Tabarakallazi Biyadihil Mulku