Allurar Tsarin Iyali Ta Maza (Male Family Planning)

0
69

Wannan itace alluran danafadamuku ansamu ta maza kwanaki kuma cikin ikon Allah allurar ta samu amincewar hukumar kula da lafiya ta duniya (WHO,wanda allurar an gama dukkan wani gwaje gwaje da za’a yi a kanta na ingancin ta da lafiyar ta.

Bincike ya nuna cewa allurar tana da kashi 97.3 cikin 100 na nasara wajen cimma burin da ake so.

A lokaci guda, tanada ingancin 99.02 wajen hana haihuwa,azoospermia shi ne toshewar fitar maniyyi daga da namiji.yayin saduwa.

Da zarar an yi wa mutuma allurar, tasirinsa zai kasance har na kusan shekaru 13.

Domin karanta Yadda Zaka Bada Agajin Gaggawa Ga Wanda Ya Sha Kananzir (Kerosene) Danna nan 

labarin da ya wuceYadda Zaka Bada Agajin Gaggawa Ga Wanda Ya Sha Kananzir (Kerosene)
Labarin na GabaHaihuwa A Gida Ba Jarumta Bane Kuskure Ne