Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: Idan ɗayanku ya yi atishawa to ya ce:
“Alhamdu lillaahi“. {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah}.
Ɗan uwansa kuma ko wanda yake zaune tare da shi ya ce masa:-
“Yarhamukal laahu“. {Allah ya ji ƙanka}.
Idan ya gaya masa haka, shi kuma ya ce masa:-
“Yahdiikumul laahu wa yulihu baalakum“. {Allah ya shirye ku, Ya kyautata halinku}.
Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’a Bayan An Gama Cin Abinci danna nan.
Domin karanta cikakken bayani a kan Abin Da Ya Kamata Mai Yin Sallah Ya Yi Bayan Ya Tafi Sujudah danna nan.