Addu’ar Mazaunin Gida Ga Matafiyi

0
11

“Astaudi’ul laaha diinaka wa amaanataka, wa khawaatima amalika”. {Ina ba wa Allah ajiyar addininka, da amanarka, da ayyukan da ka ke cikawa a kan su}.

“Zawwadakal laahut taƙ’waa, wa gafara zanbaka wa yassara lakal khaira haisu kunta”.

{Allah ya yi maka guzurin taƙawa, ya gafarta maka zunubanka, ya sauƙaƙe alheri gare ka a duk inda kake}.

Domin karanta cikakken bayani akan Yin Kabbara Da Tasbihi Yayin Da Ake Tafiya danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Yin Salatut Tasbihi danna nan.

labarin da ya wuceAddu’a Idan Aka Ji Haushin Karnuka Da Daddare
Labarin na GabaAddu’ar Komowa Daga Tafiya
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.