-
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tatsuniyar Na-Goma
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata rana, an yi wani mutum wanda ya ke da ‘ya’ya goma. Shi kuwa maharbi ne. Kullum ya je […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniya Mai Taken Wani Sarki Da Matansa
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani Sarki ne mai mata uku, amma Allah bai taɓa ba shi haihuwa ba. Ana nan, ana nan wata […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Ƙawancen Kyanwa Da Bera
Ga ta nan, ga ta nanku. Kyanwa da Bera dai ne suka yi ƙawance, suka kuma yi shawarar cewa ya kamata su tara kayan […] -
Husaini Inuwa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Abubuwa Goma Da Mai Azumi Ya Kamata Ya Sani
ZAFAFA GOMA: ABUBUWA 10 DA MUSULMI YA KAMATA YA SANI SANNAN YA KIYAYE A LOKACIN AZUMIN WATAN […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Kaza Da Muzuru
Ga ta nan ga ta nan ku. Kaza ce dai ta ce ba ta son kowa a cikin duk ‘yan uwanta zakaru masu nemanta. Ta dage ita […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Kura Da Zomanya
Ga ta nan, ga ta nanku. A can cikin wani ƙungurmin daji akwai wata Zomanya mai ciki, wadda gidanta yake kusa da na […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Mace Mai Ciki
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wata mata mai juna biyu ta je ɗibar ruwa a bakin rafi. Bayan ta cika tulunta da […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Cilakowa Da Kodokodo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu tsuntsaye biyu a wani baƙin daji da ke ƙasashen Gabas. Ɗaya sunanta Cilakowa, ɗa […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Daskin Dariɗi
Ga ta nan ga ta nan ku. Da gero da dawa da maiwa da duk dai kayan abinci haka, su shinkafa, acca, iburu, alkama da b […] -
Dr. Abu-Ubaida Sani wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Maƙala Mai Taken Raujin Hikima: Gurbin Waƙoƙin Gargajiya A Rayuwar Hausawa
Manazarta: Sani, A-U. (2025). Raujin hikima: Gurbin waƙoƙin gargajiya a rayuwar Hausawa. Njinga & Sepé: Revista In […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tunawa Da Yaƙin Santolo
(YAKI DON TABBATAR DA MUSULUNCI A ƘASAR HAUSA) 9/12/2017 DAGA SADIQ TUKUR GWARZO 08060869978 Haƙiƙa, id […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Shaiɗanin Wannan Ƙarni: JEFFERY EPSTEIN
“Lallai shi – shaiɗan – yana umartanku ne da munanan ayuka da kuma alfasha” Jeffery Seymour Epstein an haife shi a 19 […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tatsuniya Mai Taken Marainiya
TASKAR TATSUNIYOYI”. Babi Na Daya: Marainiya Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya marainiya, watau wadda […] -
Dr. Abu-Ubaida Sani wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Maƙala Mai Taken Kasuwanci A Duniyar Intanet: Ƙalubalen Hausawan Ƙarni na 21
Cite this Article as: Sani, A-U., Yankara, M.M. & Baba N. (2023). Kasuwanci a duniyar intanet: Ƙalubalen Hausawan […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tatsuniyar Gizo Da Giwa
Ga ta nan ga ta nan ku. Wani mutum ne dai ya ba wani malami kuɗi don a yi masa asiri. Sai malamin ya ce sai an samo […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Yadda Amfanin Kuɓewa Yake A Jikin Ɗan Adam
Shin ko kun san Amfanin Kubewa A jikin Ɗan Adam? Mutane da dama suna amfani da kuɓewa a matsayin miya ba tare da s […] -
Sakatare wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Jordan
Ƙasar Jordan (Al-Urdunn) tana daga cikin ƙasashen Gabas ta tsakiya da suka fi ƙaranci a girma amma suka fi zurfin ta […] -
Dr. Abu-Ubaida Sani wrote a new post 4 months ago
Maƙala Mai Taken Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona a Gandun Waƙoƙin Baka na Hausa
Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona a Gandun Waƙoƙin Baka na Hausa Adamu Rabi’u BAKU […] -
Dr. Abu-Ubaida Sani changed their profile picture 4 months ago
-
wikiHausa wrote a new post 4 months ago
Tatsuniyar Budurwa Marar Tabo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya kyakkyawa, wadda ko tabo ɗaya babu a jikinta. Shi ke nan, sai ta ce ita […] - Load More
Gida Activity