-
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Koyar Da Tarbiyya A Cikin Rubuce-rubucen Bilkisu Ahmad Funtuwa
Tarbiyyar Addini Funtuwa tana jaddada muhimmancin bin koyarwar addinin Musulunci, musamman ga mata. Misalai: Wa Ya […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Koyar Da Tarbiyya A Cikin Littattafan Yusuf M. Adamu
Gabatarwa Yusuf M. Adamu yana daga cikin manyan marubutan Hausa na zamani da suka yi fice wajen rubuce-rubucen adabin […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al'adun Gargajiya 3
102.Tatu 103.Talatu 104.Lanti 105.Lantana (102, 103, 104, 105 duk ma’anarsu ɗaya) 106.Tanko (Mati, […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Biyu
Ba a fi sati ɗaya da kwashe kayan Khadeeja ba Naja ta saka Mustapha a gaba sai da ya sake fentin saman aka gyara ta […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Ɗaya
Suna daga cikin na farko-farkon dawowa a alhazai. Tun kafin su baro masaukinsu ta gama magana da shi a kan ba za a […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Tarihin Dr. Magaji Ahmad Gaya (PhD)
An haifi Magaji Ahmad Gaya a garin Gaya da ke cikin jihar Kano 17 watan Janairu a sherarar 1974. Ya yi karatun addinin […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al'adun Gargajiya 2
51.Illo (Ilolo, Iro) 52.Ilah 53.Iro 54.Inuwa 55.Jumah, 56. Jummai, 57. Jimmah, 58. Jumale (55, 56, 57, 58 duk […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al'adun Gargajiya
1.Audi (namiji/mace) 2.Auta (namiji/mace) 3.Abba. Abbati. Abbe 4.Abanbu 5.Aruwa 6.Asabe (Assibi, […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Talatin
Ba ƙaramin mamaki Hajia da Alhaji suka yi ba da Mustapha ya gaya musu ya saki Khadeeja. Shi kaɗai ya shiga da yaran d […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Yanayin Littattafan Ƙagaggun Labarai Da Suke Koyar Da Tarbiyya
Akasari akan sami: a. Koyar da Darussa na Rayuwa Littattafan ƙagaggun labaran sukan koyar da ɗabi’u irin su g […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Sakamakon Bincike A Kan Wasan Ƙunshi
Wannan bincike wanda aka gudanar, an yi amfani da hira da ziyar gani da ido da shiga cikin masu aiwatar da wasan inda […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Sunayen Abinci Ko Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 4
111.Ɗan gauta 112.Daskasmi 123.Ɗan gajera 124.Ɗan sululu 125.Ɗan bidis 126.Ɗan bori […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 3
71.Kantun nome 72.Nono 73.Rabeh 74.Rummace 75.Ramah 76.Soɓo 77.Sabulun salo 78.Tabso 79.Taka- […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Tara
Shirye-shiryen tafiya aikin Hajji sun kankama domin ana maganar saura sati uku alhazai su fara tashi. Duk wani abu da […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months ago
Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 2
36.Ganda 37.Gauta 38.Gaskami 39.Gawasa 40.Giginya 41.Gindi- […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 months ago
Abincin Hausawa Kashi Na 1
1.Alkaki 2.Algaragis 3.Alkubus 4.Akuri 5.Alala 6.Alallagira 7.Alewa 8.Awara 9.Acca 10.Amaro 11.Bado 12.Bal […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 months ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Takwas
Kwanci tashi sai da Khadeeja ta kwashe shekaru biyu tana aiki a gidan rediyon nan a matakin internship sannan aka sami […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 3 months ago
Wasan Ƙunshi A Yau
Zamani ya yi matuƙar tasiri a wasan ƙunshi. Idan muka dubi shi kansa wannan wasa, za mu ga a ɓangaren da ake amfani da […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 3 months ago
Yadda ake Gudanar da Wasan Ƙunshi
Da zarar watan azumin ya kama, watan (Ramadan), ‘yan mata su ne masu ko suke gudanar da wannan wasa a ƙarƙashin tal […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 3 months ago
Menene Wasan Ƙunshi?
Wasan ƙunshi, yana daga cikin nau’o’in wasannin gargajiya wanda samari da ‘yan mata suke aiwatarwa shekar […] - Load More
Gida Activity