-
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 months ago
Masu Rera Waƙa
Masu rera waƙar, su ne asalin mawaƙan, wato waɗanda suke zama su tsara waƙar ta hanyar amfani da bas […] -
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 months ago
Keɓantaccen Nazari Kan Waƙar Baka Ta Situdiyo
Abin Da Bincike Ya Gano Game Da Gudumawar Adabin Baka Wajen Haɓaka Tattalin Arziki: Keɓantaccen Nazari Kan Waƙar Ba […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 3 months ago
Fitattun Iyayen Gida Na Ɗanƙwairo A Kiɗan Fada
Bisa dukkan hasashe, ubangida a wajen Makaɗi yakan zama mutum wanda ya nuna damuwa a harkoki da al’amurran makaɗi; w […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months ago
Sauran Waɗanda Suka Yi Shahada Tare Da Husaini (Radiyallahu Anhu)
Wani abun jan hankali shi ne sunayen waɗansu daga cikin ‘ya’yan Husaini da ƙannansa waɗanda suka gamu da ajalinsu a wa […] -
WikiHausa wrote a new post 3 months ago
Waiwaye Kan Tattalin Arzikin Hausawa Na Gargajiya
TUNA BAYA SHI NE ROKO: WAIWAYE KAN TATTALIN ARZIKIN HAUSAWA NA GARGAJIYA DAGA Kabiru […] -
Aminu Bashir wrote a new post 3 months ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma 15th August 2025
Huɗubar Juma’a daga Masallaci mai alfarma:21 Safar 1447 15 August 2025 Mai huɗuba: Sheikh Dr. Bandar bin A […] -
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 months, 1 week ago
Dalilan Mace-macen Aure Daga Bakin Mawaƙan Situdiyo
Ko shakka babu, mawaƙa sun kasance wasu rukunai masu wayar da kan al’umma; imma ta hanyar yin hannunka mai sanda ne ko […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 1 week ago
Yadda Falalar Karanta Amanar Rasulu Take
An karɓo daga abu Mas’ud Albadri (Radiyallahu Anhu) haƙiƙa Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; “Wanda ya ka […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 3 months, 1 week ago
Sauya Akalar Kiɗan Gado Zuwa Na Fada Da Na Game-Gari
Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun tun yana cikin aiwatar da kiɗa na Gayauna; wato tun kafin a naɗa shi Sarautar Sark […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 1 week ago
Bayanin Manyan Malaman Sunna A Kan Matsayin Sayyidina Husaini (RA) Da Ranar Ashura
Haƙiƙa Sayyidina Husaini (Radiyallahu Anhu) yana da maɗaukakiyar daraja da alfarma a zukatan dukkan musulmi na ƙw […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 3 months, 1 week ago
Sunayen Wasu Kayan Abinci Da Itatuwa Da Turanci
Mu san sunayen turanci na wasu kayan abinci da itatuwa waɗanda muke yawan mu’amala da su, domin masu binciken […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 3 months, 1 week ago
Abubuwan Da Ya Kamata Mu Kiyaye Don Inganta Lafiyarmu
MU DAINA AIKATA WAƊANNAN HALAYEN Aikata waɗannan ɗabi’un marasa kyau ga mutum na iya jawo masa ciwon ƙoda (Ne […] -
WikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Illolin iPhone Ga Tarbiyyar 'Ya'yanmu
Galibi mutane suna ɗaukar annobar cututtuka da masifun rashin zaman lafiya su ne kaɗai masifu; ana mantawa da wasi a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 3 months, 1 week ago
Sababbin Karin Maganar Hausa
Sakamakon zagayowar ranar Hausa ta duniya ta shekarar 2025, ga wasu sabbin karin magana: 1. Abin nema ya samu matar […] -
Sakatare wrote a new post 3 months, 1 week ago
Gudunmawar Sarki Abdulazeez Da Birtaniya Wajen Kafa Ƙasar Saudi Arabia
Abdulaziz Ibn Saud da Kafuwar Ƙasar Saudi Arabia: Binciken Tarihi Kan Rawar Da Birtaniya Ta Taka Taƙaitaccen B […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 3 months, 1 week ago
Yadda Ciwon Baki Yake (Mouth ulcers)
“Mouth ulcers” Ɗaya ne daga cikin ciwukan baki da a turance akan kirasa da canker sore (shankaso), Ƙaramin ciwo ne n […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Zikiri In An Zauna A Wani Majalisi
Ibn Umar ya ce: an kasance an ƙirgawa ga Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) a majalisi kafin ya tashi, yana […] -
Sakatare wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Iran
Tarihin Kafuwar Ƙasar Iran: Daga Tsoffin Dauloli zuwa Jamhuriyar Musulunci Tsakure Wannan maƙala ta yi nazari kan t […] -
Sakatare wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Saudi Arabia
Ƙasar Saudi Arabia tana daga cikin muhimman ƙasashe a duniya, musamman ta fuskar addini da tattalin arziki. Kafuwar t […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 months, 2 weeks ago
Yadda Falalar Suratul Falaƙi Da Nasi Take
An karɓo daga Uƙubatu ɗan Amir (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; “Ba ka ga wa […] - Load More
Gida Activity