-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 5 months ago
Ni'imar Da Allah Ya Yi Wa Mutane Ba Tare Da Sun Fahimta Ba
Akwai takaici ka ga mutum koyaushe abinda ya rasa shi ya fi damunsa, da shi yake ƙorafi a rayuwa. Ba nazari, babu […] -
SALMANU FARISS ADAMU changed their profile picture 1 year, 5 months ago
-
Abba Yusuf posted an update 1 year, 5 months ago
HAUSAWA DA YAREN LARABCI
Da yake addinin Musulunci yana tafiya ne ɗanɗan da yaren Larabci ta yadda duk in da aka ga ɗaya to ba shakka ɗayan ma ya na nan in akayi duba na tsanaki, duk da kuwa cewa shi Larabci bai cika neman rakiyar Musulunci ba in yai aniyar shiga wani lardi. Akwai zantuka mabanbanta dangane da shigowar waɗannan tagwaye ƙasa…[Read more]
-
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 5 months ago
Lokacin Sanyi
Maganar gaskiya ana sanyi yau garin Tin a daren jiya na san yau za ai abin Iska ce kamar da rani ta game […] -
test became a registered member 1 year, 5 months ago
-
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 5 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Biyar
Cinikin Bayi a Afrika ya ɗauki salo daban-daban kamar yadda na yi bayani a baya babu abin da ya kassara Afrika kamar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Mata Ku Ba Ni Kunnenku
A yayin da aka yunwatar da jiki wato ‘Starvation’ jikin a karan kansa yakan fara nemo hanyar da zai cigaba da bai wa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 6 months ago
Babban Kundi
Dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Allah (Subhanahu wata’ala), wanda ya halitta sammai da ƙassai guda bakwai, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 6 months ago
So Da Shaƙuwa
Akwai hanyoyi da dama, waɗanda miji zai iya samun so da shaƙuwa mai tsanani a wajen matarsa, kamar su kyauta, k […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 6 months ago
Dabarun Bunƙasa Noman Masara
1. Wajen shuka Dukkanin wanda zai noma irin wannan masara, don samun masara mai inganci, to ya kamata ya yi la’akari […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 6 months ago
Mallakar Miji
Ya zama dole akan waɗanda suke so su mallake mai gidansu, su iya waɗannan abubuwan, kamar yadda sheikh Halliru M […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 6 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Huɗu
Great Britain, Ingila ke nan duk da yake ita ta zama ta fi kowacce cin ribar cinikin Bayi, ba ta soke bauta ba da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Jinkirin Warkewar Nankarwa (Delayed Healing Of Strech Marks)
Nankarwa (stretch marks) takan zamo mai tsananin ƙaiƙayi ko zafi ne, sa’annan kuma mai wahalar warkewar saboda h […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 6 months ago
Dabarun Noman Zamani
Noma babbar sana’a ce a ƙasar Hausa (Madauci, Isa da Daura, 1968). Ana ma kallon cewa, ita ce sana’ar da ta fi kowa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 6 months ago
Sunayen Annabi Muhammad (S.A.W)
Annabi Muhammad (S.A.W) yana da wasu sunaye har guda ɗari biyu da ɗaya (kamar yadda mai dala’ilu ya kawo su), sannan k […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Dalilan Da Ke Sa Kaurin Bangon Mahaifa Da Hanyoyin Magance Su
Endometrial hyperplasia yanayi ne wanda yake faruwa ga mace ta hanyar sanya bangon mahaifarta (endometrium) ya yi […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 6 months ago
Haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W)
Shugabanmu Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) shi manzon Allah ne, zuwa ga mutane baki ɗaya, cikamakin […] -
Faruq Adamu changed their profile picture 1 year, 6 months ago
-
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 6 months ago
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Uku
Yawancin cinikin Bayin da aka yi a wannan ƙarni na 16 ana ɗiban su ne ana kai su Satomi inda suke noman rake da s […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 6 months ago
Lokacin Da Ya Dace Mace Ta Yi Amfani Da Dabarun Tazarar Haihuwa
Mace zata iya fara yin amfani da magungunan tazarar haihuwa kafin ta fara yin al’adarta, ko lokacin da take yin […] - Load More
Gida Activity