-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Rashin Kogon Al'aura Ga Mata (GYNAETRESIA)
Duk halittu sukan faro ne mataki bayan mataki har zuwa cikar halitta. Haka abin yake ko a mu mutane! Matakin farko […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ma'anar Alphanci da Simpanchi
Amsa ga waɗanda ke tambaya a kan ALPHA DA SIMP Shi dai ALPHA wani mutum ne da yake da tunanin cewa mace ba ta da […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Sunnonin Ranar Juma'a
Ranar Juma’a, rana ce ta musamman a wurin Musulmai, rana ce babba, mafi daraja daga sauran ranakun mako. Rana ce da […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Gudunmawar Mawadata Da Ɗaiɗaikun Jama'a Ga Tsangayu
Sanin kowa ne cewa ba kasafai gwamnatoci ko al’umma kan samu isassun kuɗaɗen da za su iya gamsar da buƙatun jama’ar da […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wa Ya Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)?
Shin Ahlussunna ne suka kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)? Ko Mu’awiyya ne? Ko Yazidu ne? Amsar wannan tambayar […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 1 month ago
Iƙirarin Simpanci
Ni basimpe ne ku ganni Ba taƙiyya zo ka ganni Ba ni kunyar yin bayani Tunda da ai ban faɗo hakan ba. Babu mai s […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'ar Da Ake Ma Wanda Ya Sanya Sabuwar Tufa
“Tublii wa yukhliful laahu ta’ala”. {Allah ya sa ka mayar da ita tsumma, kuma Allah Maɗaukaki ya mayar maka da […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Ake Addu'ar Tafiya Zuwa Masallaci
“Allahumma ja’al ,fii ƙalbii nuuran, wafii lisaanii nuuran, wafii sam’ii nuuran, wafii basarii nuuran, wamin fauƙii n […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'ar Shiga Masallaci
“A’uzu bil-laahi aziimi, wabi wajhihil kariimi, wa sulɗaanihil ƙadiimi, minas-shaiɗaanir rajiimi. Bismil-laahi, wa […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'ar Fita Daga Masallaci
“Bismil-laahi was-salaatu was-salaamu alaa Rasuulil-laahi (Sallallahu Alaihi Wasallam), Allaahumma inni as’aluka min […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'ar Da Ake Yi Bayan An Binne Mamaci
Annabi, (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance idan aka gama binne mamaci, sai ya ce; “Ku nema wa ɗan uwanku gafara, […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Sakamakon Alheri, Alheri Ne
1. Ka ciyar Allah Ya ciyar da kai. 2. Ka tufatar Allah Ya tufatar da kai. 3. Ka taimaka Allah Ya taimaka maka. 4. […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Ake Addu'ar Ziyarar Maƙabarta
“Assalaamu alaikum ahlad diyyaari minal mu’uminniina wal muslimiina wa innaa in sha’allaahu bikum laa hiƙuuna. […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'ar Tashi Daga Majalisi
Addu’ar Tashi Daga Majalisi (Domin Neman Yafewa Ga Abin Da Ya Gudana A Cikin Majalisin). A’isha, Allah ya yarda […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'a Idan Mutum Zai Yi Tafiya
“Allaahu akbar, Allaahu akbar, Allaahu akbar, subhaanal lazii sakkara lanaa hazaa wama kunnaa lahu muƙriniina wa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ciwon Idon Jarirai
A matsayinka/ki na jami’in lafiya sanna aka kawo ma jariri sabon haihuwa da sunan yana fama da ciwon ido kafin komi […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ƙullutun Mama (Breast Fibroadenoma)
Ƙullutun da mace take ji a cikin nononta shi ne ake kira “fibroadenoma” a likitance. Ƙullutun ne yake bai wa nonon s […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Ake Addu'ar Shiga Wata Karkara Ko Wani Gari
“Allaahumma Rabbas samaawaatis sab’i wamaa izlalna, wa Rabbal shayaaɗiini wamaa aƙlal na, Rabbas shayaaɗiini wamaa ad […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'ar Komowa Daga Tafiya
Abdullahi ibn Umar, Allah ya yarda da shi, ya ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance idan ya kama […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'ar Mazaunin Gida Ga Matafiyi
“Astaudi’ul laaha diinaka wa amaanataka, wa khawaatima amalika”. {Ina ba wa Allah ajiyar addininka, da amanarka, da […] - Load More
Gida Activity