-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Wasu Daga Malaman Alƙur'ani A Jihar Zamfara
Irin malaman da suka ba da gudunmawa wajen yaɗa ilmin Alƙur’ani a Zamfara sun haɗa da: 1. Malam Maharaz Ya […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year ago
Hadisai Na Ƙarya Da Raunana A Kan Ashura
Ƙirƙirar hadisai da yaɗa su yana ɗaya daga cikin manyan hanyoyi da ‘yan bidi’a suke bi domin yaɗa bidi’o’insu, musam […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year ago
Nasiha A Kan Mata
MATA 10 WAƊANDA ALLAH YA TSINE MUSU: – ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ 1. Mata masu tsaga fuskokinsu. – ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼ […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year ago
Saƙo Maƙoƙo
Sallama farko na miƙo Ɗan ƙasa ne ko kwa baƙo Wanda ke sama to ya sauƙo Ya ji saƙon umma kuma ya karɓa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Yin Amfani Da Maganin Sauro Na Ƙonawa
Ana yin amfani da coil na sauro a sassa daban-daban na duniya, musamman a yankunan da suke fama da yawan cututtukan da […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Tarihin Malam Muhammadu Na Ta'ala
Malam Muhammadu Na Ta’ala ɗaya ne daga zuriyar Sheikh Abdullahi Alkanawi, almajirin Shehu Usman kuma jakadansa. […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year ago
Ingantattun Hadisai Kan Falalar Ranar Ashura Da Azumin Ranar
1- An karɓo daga Abdullahi ɗan Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya zo Madina; sai y […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year ago
Falalar Suratul Baƙara
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; “kada ku mayar da […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year ago
Falalar Suratul Fatiha
An karɓo daga Abu Sa’id Ibnul Mu’alla (Radiyallahu anhu) yace; Na kasance ina salla a masallaci sai Manzon Allah […] -
Sakina Muhammad Yazid changed their profile picture 1 year ago
-
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year ago
Nasiha A Kan Rayuwa
Manzon Allah tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi Yana cewa, “Ku yi ƙoƙarin danne abubuwa guda uku a ci […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Lefe A Auren Hausawa
Lefe wani kaya ne da ango yake ba wa amaryarsa a lokacin aure. Kyauta ce ta alfarma da soyayya wadda ta haɗa da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Birkicewar Sashen Da Ke Sarrafa Ƙwaƙwalwa
Akwai yanayin da mutum zai riƙa fuskantar fargaba, tsoro, faɗuwar gaba, sarƙewar numfashi, rashin bacci, bugawar zu […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year ago
Falalar Shan Ruwan ZamZam
An karɓo daga jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: A”Duk buƙatar da […] -
Jamilu Alhassan Alhassan Nguru wrote a new post 1 year ago
Waƙar Neman Zaman Lafiya
Mawaƙi: Jamilu Alhassan Amshi: Zaman lafiya muke so, Allah daɗo ƙasata Rabba. Bisimilla Sarkin baiwa, Baiwarka ta […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year ago
Ƙungiyar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ta Kiɗa
Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ya samar da ƙungiya ta aiwatar da kiɗa mai zurfin tunani wadda kuma ta amsa sunanta. A wann […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year ago
Yin Waƙar Baka ko Sarrafa Waƙar Baka
A lokacin da makaɗi ya zo yin waƙar baka tun a ƙwaƙwalwarsa da tunaninsa yake fara tsara ta. Wannan tsari shi ne na […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Hutun Alhamis Da Juma'a A Tsangayu
Saboda irin himmar makaranta a tsarin tsangaya, alarammomi kan lazimtawa almajiransu yin karatu a wasu lokutan […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Asalin Samuwar Goni
Asalin kalmar Gwani/Goni kalmar Barbarci ce “Luhranni Gonni” ma’ana wanda ba ya kuskure in yana karanta […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ƙalubale Ga Makarantun Tsangaya
Kamar yadda tarihi ke maimaituwa kullum, cikin kowane al’amari mai kyau ba ka rasa baragurbi ko zare. Tsarin tsangaya […] - Load More
Gida Activity