-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Hatsarin Yin Wasa-rere Da Hawan Jini
Kamar yadda kwanaki kuka ji na yi bayani kan ciwon sugar cewa shi ne kan gaba wajen haddasa chronic kidney failure toh […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Azumin Watan Ramadan 2
Idan kuma mutum ya kusa haɗiye abinci ko abin shan, sannan kuma sai ya ji ana kiran sallah, idan lokaci ne, ma`ana […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Tambayoyin Azumi Da Amsoshi
Tambaya :- Idan mutum ya fara yin azumin kaffara zai iya hutawa ? Amsa :- Idan mutum ya fara yin azumin kaffara ba […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Azumin Watan Ramadan
Azumin watan Ramadan, wajibi ne a kan kowane musulmi, kuma wanda yake baligi, sannan kuma mai hankali, saboda mara […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Chinese Rice
Tukunyar Ramadan tare da ni Ummulkhair Sani. A yau za mu ga yadda ake haɗa Chinese Rice. ABUBUWAN […] -
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 1 year ago
Roƙo a Wasu Waƙoƙin Kamilu Almajirin Mawaƙa
Kamar yadda tarihi ya hakaito cewa roƙo na daga cikin muhimmin abu a wurin Bahaushe; wannan ya sanya har ake samun […] -
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 1 year ago
Nazarin Yabo Daga Cikin Waƙoƙin Ala
Jigon yabo baduniyen jigo ne da ke yaba mashahuran mutane irin su; sarakuna da shugabanni da attajirai da ma’aikata da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Shawara Ga Masu Ciwon Suga
Mutane masu larurar ciwon siga ku daure kullum musamman wajen alwalar safe ko la’asar kuke tsayawa ku lura da tafukan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Yanayin Damuwa (Depression)
Depression dai wani yanayi ne marar daɗi da mutum ke tsintar kanshi bayan wani abu marar kyau ya faru da shi, ko kuma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year ago
Tarihin Dr. Mujahid Abdullahi Kudan
An haifi Mujahid Abdullahi a ranar 29/03/1987 a unguwar Zaɓi, wacce take kusa da unguwar Saidawa a garin Kudan, kuma […] -
Engr. Suleiman Musa Abdullahi wrote a new post 1 year ago
Yadda Ake Tsayar Da Update Na Windows 8 Da Kuma 10
So da yawa mutane na kukan cewar idan sun haɗa wayar su da computer; Domin yin amfani da yanar gizo (browsing). Suna […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year ago
Haƙƙoƙin Mabiya A Kan Shugabanni
Su kuwa mabiya suna da waɗannan haƙƙoƙi a kan Shugabanninsu: 1. Tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi da mut […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year ago
Yin Kabbara Da Tasbihi Yayin Da Ake Tafiya
“Allaahu akbar”. {Allah ne Mafi girma}. Idan kuma muka zo gangara sai mu yi tasbihi {wato mu […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year ago
Makaɗi a Sarrafa Harshen Waƙa
Kamar yadda aka yi bayani a baya, makaɗi yana amfani da gurbin furuci na gaɓoɓi a cikin kalmomi da jimloli ya samar da […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Wasu Daga Malamai A Ilori
Malam Musa Akalanbi Shi ne mashahurin Malami, Musa Ɗan Abubakar Ɗan Hassan Alkasinawiy. An ce iyayensa sun je I […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Misalan Malaman Nufawa A Ƙarni Na Ashirin
Malaman ƙarni na ashirin sun haɗa da: – Alhaji Umar Egan Bidda – Alhaji Alpa Darajta Bidda – A […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year ago
Tarihin Malam Buhari Siriddawa (Sarkin Malaman Sakkwato)
An haifi Malam Buhari, Sarkin Malaman Sakkwato a Unguwar Siriddawa da ke Sakkwato a shekara ta 1934. Ya yi karatu […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Cikin Molo (Molar Pregnancy)
Cikin Molo wani nau’in alamun juna biyu ne da wasu cikin mata kan samu kansu da shi wanda kuma a zahiri gaskiya ba […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year ago
Saiƙo Ko Sanƙo (Baldness)
Saiƙo inji sakkwatawa, ko sanƙo inji zage-zagi da katsinawa, shi ne ake kira “alopecia” a likitance. A turance kuwa a […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 1 year ago
- Load More
Gida Activity
