-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Yadda Falalar Karatun Al-Ƙur'ani Ya Ke
Karatun ƙur’ani ibada ce babba wacce babu sama da ita; musamman in ta haɗu da ikhlasi da lura da ma’anoni da m […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Falalar Sadaƙar Mai Ƙaramin Ƙarfi
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce: “Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) yace: “S […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Tarihin Gwani Saleh Ɗanzargu
An haifi Gwani Saleh ɗan Abdullahi jikan Abdullahi a Ƙasar Jahun. Mahaifin sa ya rasu yana ƙaramin yaro, don haka sa […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Wasiyyar Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu)
An karɓo daga Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu); ya ce da ‘yar uwarsa Zainab lokacin da ya ga tana marin kumatunta za […] -
Babahabu49 wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Buroka (Pidgin)
GABATARWA Idan ana maganar harshe, to ana magana ne a kan fagen ilimin kimiyyar harshe wanda yake magana a kan yadda […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Sana'ar Wanzanci Da Sauye-sauyen Zamani Jiya Da Yau (Shimfiɗa)
Wannan babi ya yi bayani kan hasashe da bagiren wannan bincike da manufarsa da ƙunshiyarsa da kuma dabaru da hanyoyin […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Kammalawa A Cikin Bincike Mai Taken Adabin Kasuwar Kano
A wannan bincike mai suna Adabin Kasuwar Kano: Nazari da Sharhi Game da Ƙagaggun Labaran Hausa (1984-2008), an yi […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Jigo Da Salo A Littafin Mace Mutum
Littafin Mace Mutum na Rahma A. Majid na magana ne kan danne haƙƙin mata da akan yi, musamman na daga abin da ya s […] -
Prof. Maryam Mansur Yola changed their profile picture 7 months, 2 weeks ago
-
wikiHausa wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Yadda Ake Zikiri Yayin Fita Daga Gida
“Bismillaahi Tawakkaltu alallaahi walaa haula walaa ƙuwwata illaa bil-laahi”. {Da sunan Allah (nake fita), na […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Yadda Falalar Zikiri Bayan Sallar Asuba Har Zuwa Ɓullowar Rana Ya Ke
An karɓo daga Anas ɗan Malik (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; “Wanda ya yi s […] -
wikiHausa wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da ta ke. Sai ta ce, ‘Allah, ba ka ba ni […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Kiɗa Da Waƙoƙin Makaɗa Musa Ɗanƙwairo
Kiɗa da waƙa ta baka wani fage ne wanda yawancin makaɗa masu tunani da ƙwaƙwalwa da fasahar shirya kalmomi; musa […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Tarihin Sheikh Malam Muhammad Ɗan Almajiri
An haifi babban malami Muhammad ɗan Malam Adamu a Ƙasar Kazaure. Malam Muhammad ɗan Almajiri ya fara karatu a gaban ma […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Gaskiyar Abinda Ya Faru Na Shahadar Husaini (Radiyallahu Anhu)
A wannan gaɓa zan bayyana gaskiyar abinda ya faru a taƙaice dangane da shahadar husaini (Radiyallahu Anhu) kamar y […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Sharhin Littafin Ina Son Sa Haka
Littafin Ina Son Sa Haka Littafin Ina Son Sa Haka wanda Balaraba Ramat Yakubu ta wallafa a shekarar ta 1999, yana […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Sharhin Wasu Littattafan Adabin Kasuwar Kano
A wannan babi an yi ƙoƙari na yin sharhin wasu daga cikin litattafan Adabin Kasuwar Kano. Sai dai da yake l […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Tsokaci Kan Adabin Kasuwar Kano A Jaridu Da Mujallu
Daga bayanan da muka gani a sama, mun gane kowane daga cikin rukunin al’ummar Hausawa da yadda suke kallon wannan ab […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Siffofin Adabin Kasuwar Kano
Da yake ana tariyar abin da ya wuce ne game da wannan fage na Adabin Kasuwar Kano, ta yaya za a iya gane aikin adabin […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Nazarin Rayuwar Adabin Kasuwar Kano
Balaga: 1990 zuwa 1995 Nazarin rayuwar Adabin Kasuwar Kano a zamanin da muka kira na balaga ya fito mana da siffofi […] - Load More
Gida Activity