-
Baba lawan wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Taƙaitaccen Tarihin Ibrahim Yaro Yahaya (1944–1995)
Ibrahim Yaro Yahaya ya kasance mashahurin masani marubuci a fannin harshen Hausa. Yahaya ya bayar da gudunmawa wajen […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Zaurancen ‘Yan Maye
Zaurancen ‘yan maye wasu kalamai ne da ‘yan maye suke amfani da su a tsakaninsu. Sau da yawa wasu mutane masu yin […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Rataye na 3: Waƙar Shan Ƙwaya ta Alhaji Dr Adamu Ɗanmaraya, Jos
To kar a sha ƙwaya, Ƙwaya ko ba ta da kya, Jama’a ku saurara. To kar a sha ƙwaya, Ƙwaya ko ba ta da kya […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Rataye na 2: Waƙar Hana Shan Ƙwaya da Sauran Kayan Maye Ta Marigayi Abdullahi Sani Makarantar Lungu
Kuma babu ƙarfi wajen mai shan ta ni na faɗi, Domin jininsa takan tsotse ya bar tafiya. Bacci kwa in har ya kwanta s […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Rataye Na 1: Waƙar 'Yar Maye Ta Ahmad Tijjani Gandu
Ahmad Tijjani Gandu ‘Yar Maye ‘yar maye, ‘Yar maye ya kamata ki bar shaye-shaye, Shaye-shaye, Ya kamata ki bar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Kumburin Mahaifa Mai Sanya Zubar Jini (ENDOMETRITIS)
Endometritis kumburin bangon mahaifa ne (endometrium) wanda yake haddasa zubar jini daga gaban mace. Zai iya kasancewa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Halin Da Ake Ciki Yanzu Dangane Da Allurar Tazarar Haihuwa Ga Maza (CURRENT STATUS OF MALE INJECTABLE CONTRACEPTIVES)
Akwai jita-jitar cewa an kammala gwaji ko kuma ana kan hanya wajen samar da allurar hana haihuwa ga maza. Wannan […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Illolin Shaye-Shaye
Shaye-shayen miyagun ƙwayoyi suna da illoli masu ɗimbin yawa ga mashayansu. Wasu daga cikin waɗanṇan illoli kan shaf […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Wasu Wuraren da Aka fi Koyon Shan Kayan Maye
Wasu daga cikin masu sha da kuma waɗanda suke zaune da masu shan ƙwayoyin, musamman mata, sun bayyana an fi koyon w […] -
Babahabu49 wrote a new post 4 months, 4 weeks ago
Bikin Kamun Kifi
GABATARWA Bikin Kamun Kifi na daga cikin muhimman al’adun gargajiya da suka shahara a Arewacin Najeriya, musamman a […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Misalan Malaman Yarabawa A Ƙarni Na Goma Sha Tara
Malaman ƙarni na goma Sha Tara a ƙasashen Yarabawa sun haɗa da: Sheikh Saleh bin Abdulƙadir Sheikh Muh […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Tarihin Alaramma Malam Isa Ɗan Ƙauranmata Bin Umar
An haifi Malam Isa Umaru a garin Ƙauranmata zamanin Sarkin Kano Usman. Mahaifinsa Malam Umar ya aika da shi garin […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Tarihin Gwani Ɗanbirni
An haifi Malam Muhammad ɗan Malam Ali a unguwar Zage da ke Birnin Kano a zamanin Sarkin Kano Usman. Gwani Ɗan birni y […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months ago
Rashin Kawowar Mace A Lokacin Jima'i (ANORGASMIA)
Akwai matan da suke fahimtar cewa ba su kawowa a lokacin jima’i, wanda ake kira “anorgasmia” a likitance. Domin […] -
Babahabu49 wrote a new post 5 months ago
Fim Na Ilmantarwa
Gabatarwa Haƙiƙa rayuwa tana tafiya ne tare da zamani, wanda kowanne zamani akwai abubuwan da ya ke zuwa da shi l […] -
Fatima Alhassan Galadima wrote a new post 5 months ago
Yadda Za Ku Gyara Zamantakewarku Ta Aure
Bincike ya nuna ma’auratan da suke sabunta yanayin rayuwarsu ta yau da gobe sun fi samun zaman lafiya a zamantakewar […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 5 months ago
Matakan Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur'ani Da Raya Su
Zai yi kyau kowace jiha ta bi hanyoyi don cimma wannan buri bisa shawartar masana da kuma jami’anta. Kaɗan daga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months ago
Ciwon Hanta (Hepatitis) 2
Hepatitis cuta ce wacce take kama hanta (liver), ta sanya mata kumburi (inflammation). Ita kuma hanta wata muhimmiyar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months ago
Zubar Jini A Cikin Wata Uku Na Farkon Samun Juna Biyu (FIRST TRIMESTER HAEMORRHAGE)
Idan mace tana da juna biyu, takan sami sauye-sauyen zubar sinadarai (hormones) a cikin jikinta. Wannan zai iya sanya […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 5 months ago
Duhun Matse-Matsi [DARKNESS OF INNER THIGH]
Duhun matse-matsi ko tsakankanin cinyoyi kai wani lokacin har ma da mazaunai wannan kusan abu ne da mutane da yawa […] - Load More
Gida Activity