-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Allah Maɗaukaki ya ce da Manzonsa (Sallallahualaihi wassallam): “Ƙa kyautata karatun Alkur’ani matukar kyautatawa”.
Suratul Muzammil, aya ta 4.Sai Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance mai yawan shiru ne, kuma idan zai yi magana ba ya faɗar son zuciya. Allah Maɗaukaki ya ce:
1. Saboda ƙamshin jikin Manzon Allah (Sallallahu al […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance mai kyawun jiki ne, ba mai ƙiba ba ne, kuma ba siriri ba ne, ba dogo ba ne, kuma ba gajere ba ne, fari ne shi tas, kai ka ce da azurfa aka yi […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:
“Ina da sunaye biyar (5); ni ne Muhammad, kuma ni ne Ahmad, kuma ni ne Mahii, wanda Allah yake shafe kafirci da ni, kuma ni ne Hashiru, wanda za a […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Da zarar tsufa ya cimma mutum, alamominsa za su bayyana a tare da shi, kamar:
a. Yanƙwanewar fata da tattarewa.
b. Tsanantar cututtukan gado kamar hawan jini, ciwon shuga, olsa mai riƙe baya da ƙirji (b […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 3 months ago
Abubuwan Dake Sa Kishiyoyi Shiri da Zaman Lafiya.
Haƙuri da kau da kai game da kurakuren kishiya, shi ne mafi girman abubuwan da suke wanzar da zaman lafiya ts aakanin ki […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Duhun Kan Mace Mai Gaba da Kisihiya.
Haƙiƙa ba mace kidahuma, kamar matar da duhun kai ya sa ta yin gaba da kishiyarta, domin kuwa ko ga ɗabi’ar zaman ta […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
(1) Samuwar Amincewar Waɗanda za a Ɗaurawa Aure:
A shari’ance, aure ba ya zama zartacce, abin la’akari da shi, sai idan an sami yardar ma’aurata da kuma amincewarsu.
Dalili kuwa faɗar Allah Maɗaukakin sarki: “Ku […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Nauye-nauyen Rayuwar Aure
A Musulunci, rayuwar aure ba ta kyautatuwa ta zama nagartacciya, har sai idan an aiwatar da ita ta salon da Musulunci ya […]
-
Dr. Adamu Bala wrote a new post 4 years, 4 months ago
Hanta, ɗaya ce daga cikin sassan jikin ɗan adam. Kuma jigo ce wajen kula da tafiyar da jikin ɗan adam. Mutum ba zai iya rayuwa babu hanta ba. Abubuwa da dama suna iya janyo ciwon hanta mai tsanani wanda zai iya yi […]
-
Isa Uba Chamo wrote a new post 4 years, 4 months ago
Allah mai girma da ɗaukaka ya bayyana cewa: “Shi ne wanda ya halicci mutuwa da rayuwa domin ya gwada ku. Wane ne mafi kyawun aiki a cikin ku?”(Suratul Mulk: 2).
Kuma manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam) […]
-
Dr. Aminu Isma'il Sagagi wrote a new post 4 years, 4 months ago
Mutum yana daga cikin ƙananan halittun Allah, kuma raunana, marasa buwayayyen ƙarfi,hatta a mahaliccinsa mutum ɗan-tsurut yake in an kwatanta shi da sauran halittu maƙwabtansa, kamar duwatsu da bishiyoyi da raƙ […]
-
Dr. Aminu Isma'il Sagagi wrote a new post 4 years, 4 months ago
Samuwar mutum daga iyaye masu addini shi ne babban harsashin da za a gina kyawawan halaye da ayyuka na gari a kai. Kasancewar mutum ya riga ya gaji wannan ɗabi’a ta addini daga mahaifa, hakan zai sanya shi bin […]
-
Dr. Aminu Isma'il Sagagi wrote a new post 4 years, 4 months ago
Duk da muhimmancin samun mutum daga iyaye masu addini, wannan ba zai wadatar ga barin yi masa tarbiyya irin ta addini ba. Ita tarbiyya gini ce a kan harsashin da iyaye suka kafa, ta zamowar su masu addini. […]
-
Dr. Aminu Isma'il Sagagi wrote a new post 4 years, 4 months ago
Yin nasiha ga Musulmi a junansu wani babban tsaro ne ga imanin musulmi, ɓarna ba ta yaɗuwa a inda nasiha take aiki, saboda ana murƙushe ta ne tun tana garwashi kafin ta gagara ta zama gobarar daji.
Duk inda mu […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
A Musulunce idan mutuwa ta raba tsakanin ma’aurata, to wanda yake raye cikinsu yana da haƙƙi daga cikin abin da wanda ya mutu ya bari.
Idan mace ce ta mutu, ta bar mijinta, to mijin zai gaji rabin abin da m […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Taƙaitaccen Tarihin Ƙaho:
Ƙaho, abu ne mai asali da tarihi a Musulunci, domin kuwa, tun kafin yin hijira daga Makka zuwa Madina da kamar shekara guda a lokacin da aka yi Isra’I da Mi’iraji da Annabi (S […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Haƙƙoƙin Da Ma'aurata Suke Tarayya A Kansu
A Musulunce ma’aurata na yin tarayya a kan haƙƙoƙi masu zuwa kamar haka: 1. Taimaka wa junansu a kan bin Allah (S […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Ga abin da Allah (Subhanahu wata’ala) Ya ce game da mafificin littafinsa Alƙur’ani mai tsarki.”Kuma muna saukar da abin da yake waraka da jinƙai a wannan Alƙur’ani ga muminai kuma ba ya ƙarar azzalumai (wato kaf […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Amana ce akan miji duk suturar da zai yi wa matarsa ta zama daga halaliyar abin da yake da shi. Sannan kuma kada ya kuskura yayiwa matarsa sutura data sha bamban da wadda musulunci ya yarda musulma tasa.
Don […] - Load More
Gida Activity