-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Abubuwan Da Suke Hana Mace Bin Miji
A Musulunce, akwai abubuwan da suke hana aiwatar da umarnin miji a duk lokacin da umarninsa ya ci karo dasu. Ga bayanin […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
‘Ya’ya wata babbar ni’ima ce da baiwa da Allah yake yin ta ga wanda yaso cikin bayinsa.
Yaba wa Allah da gode masa game da wannan ni’ima shi ne: uwa da uba; miji da mata, su tsayu a kan tarbiyantar da ‘ya’ yansu […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 4 months ago
Daren Lailatul ƙadari, dare ne guda ɗaya da ake samunsa a watan Ramadan na kowacce shekara. Dare ne mai ɗimbin falala da daraja da babu wani dare da yake da irin waɗannan darajoji.
Allah Ta’ala ya saukar da sur […] -
wikiHausa wrote a new post 4 years, 4 months ago
Domin abin da mutum yake so ya kamata ya san shi. Kuma ma ai mukan ce: “Allah ya sa mu ga Annabi” watau a lahira. Kai ba ma sai a lahira ba.
Babu shakka ganin Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) a […] -
Dr. Yahaya Tanko wrote a new post 4 years, 4 months ago
Allah (Subhanahu wata’ala) ya fifita Manzonsa da kyan halitta, fiye da sauran bayinsa.
Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) mutum ne madaidaicin halitta. Ba dogo ba, ba kuma gajere ba. Watau shi […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 4 months ago
Kar Harshe Ya Gushe Ba Tare Da Ambaton Ubangiji Maɗaukaki Ba.
Ambaton Allah Kada Harshe Ya Gushe Ba Tare Da Ambaton Ubangiji Maɗaukaki Ba,domin ambaton Allah yana da muhimmanci ga […]
-
wikiHausa wrote a new post 4 years, 4 months ago
Nazarin wasu dokokin tsarin sautin harshen hausa
Tsakure:Ilmin tsarin sauti, fanni ne na ilmin kimiyyar harshe.Wanda ya shafi bayani a kan yadda harshe yake tsara sautukansa waje guda, domin su bayar da […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 4 months ago
Halittar Lokaci Da Ƙarewarsa
Halittar lokaci da ƙarewar sa, duk yin Allah ne. Ƙudurar Ubangiji kaɗai, ita ce mai wanzuwa. Domin kuwa tun farko ba […]
-
Jamilu Alhassan Alhassan Nguru changed their profile picture 4 years, 4 months ago
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 4 months ago
Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam
Abubuwan Dake Jawo Asarar Lokaci A Rayuwar Ɗan Adam suna da yawa. RAFKANA: Rafkana wata cuta ce dake kama zuciyar […]
-
Aisha Muhammad AL-Tata wrote a new post 4 years, 4 months ago
Sabulun wanki shi ne sabulun da ake wanke tufafi, domin cire dauɗa da warin da yake a jikin tufafi. Yadda ake sabulun wanki ya haɗa da:
Abubuwan Da Ake Buƙata
Sinadiran Haɗawa AdadiC […]
-
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
An karɓo Hadisi daga Aɗa’u ɗan Abi Rabah ya ce Abdullahi ɗan Abbas Allah ya yarda da shi ya ce: “Da ni bana nuna maka wata mace daga cikin ‘yan Aljanna ba? Sai na ce: Eh, nuna min, ya ce: Wannan baƙar matar ta z […]
-
wikiHausa wrote a new post 4 years, 4 months ago
Mu Ɗin Su Wanene?
Mu halitta ce ta jinsin mutane, kuma muna daga cikin waɗanda Allah bai halicce su domin komai ba, sai domin su bauta […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years, 4 months ago
A wannan matashiya, za a kawo taƙaitattun bayanai a kan mataki da hanyoyn tarbiyya da ya kamata iyaye su yi, ta hanyar karanta waɗannan bayanai, su kuma haɗa kai wajen aiwatar da su, domin samun zuri’a ma […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years, 4 months ago
Idan aka yi la’akari da mutanen da za su amfana da waƙafi, ana iya kasa su kamar haka:
1. Ba da Waƙafi ga ‘Yan’uwa da makusanta, ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa matuƙa a kan yin irin wan […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Haƙiƙa sanin cutar da take tare da mara lafiya da kuma tantance ta daga wata cutar, ita ce ƙwaƙƙwarar makamar shawo kan cuta da gano sahihin maganinta.
Don haka farkon abin da ya kamaci mai bayar da magani shi n […] -
Abubakar Abbas Ibrahim wrote a new post 4 years, 4 months ago
Aure wani haɗi ne da ake yin sa tsakanin namiji da matar da ta halatta da aure a gare shi, bayan amincewar su da juna, domin tabbatar da halaccin gudanar da cuɗanya a tsakaninsu, da kuma biya wa junansu buƙatar sh […]
-
Dr. Aminu Isma'il Sagagi wrote a new post 4 years, 4 months ago
Zuciya ita ce matattarar buri da kwaɗayi da sha’awa a wajen mutum, kuma ita babu ruwanta da ba daidai ba, abin duk da ya ƙayatar da ita, za ta so shi, ko ya dace ko bai dace ba, kamar kare take, abin duk da ya […]
-
Surayya Rabiu wrote a new post 4 years, 4 months ago
Air-freshner sinadarin ƙamshi ne da ake amfani da shi, wajen ƙawata guri ko muhalli. Yakan taimaka matuƙa wajen bayar da ƙamshi mai daɗi da saka nutsuwa a guri.
Ana bukatar air-freshner ya zama mai daɗi da lal […] -
Aisha Muhammad AL-Tata wrote a new post 4 years, 4 months ago
Dettol sinadari ne da ake amfani da shi wajen kashe kwayoyin cututtuka. Akan zuba shi a cikin ruwan wanka domin a kashe kwayoyin cutar da yake a ruwa, sannan sau da yawa akan yi amfani da shi wajen goge ɗanyen […]
- Load More
Gida Activity