-
ibrahim.ezeh wrote a new post 2 years, 6 months ago
-
huzaifa.mukhtar wrote a new post 2 years, 7 months ago
“sadaukarwa sama take da soyayya, Dabi’a mai kyau sama take da kyawun fuska, mutuntaka sama take da dukiya, amma babu wani da yake sama da abokin kirki”
“Mutum mai wayo yana koyon darasi daga kuskuren sa […]
-
Sufian Ibrahim changed their profile picture 2 years, 7 months ago
-
Sufian Ibrahim's profile was updated 2 years, 7 months ago
-
Sufian Ibrahim changed their profile picture 2 years, 7 months ago
-
Sufian Ibrahim wrote a new post 2 years, 7 months ago
Fama da matsanancin yanayi na damuwa abu ne wanda yake hana walwala da jin daɗi na rayuwar yau da kullum. Idan kana fama da tunani na baƙin ciki, kaɗaici, ko kana yiwa kanka kallon wanda bashi da amfani ko ka […]
-
Bashir Abubakar Adam wrote a new post 2 years, 7 months ago
Soyayyar gaskiya da ta ginu akan ilimi zuma ce, amma akasinta kuma guba ce. A kowannekarni da sashe na al’umma akan samu; litittafai, jaridu, mujallu da fina-finai masu yawa da sukebayani akan soyayya. A m […]
-
Aliyu Miko changed their profile picture 2 years, 8 months ago
-
Aliyu Miko wrote a new post 2 years, 8 months ago
Idan ana so a nakalci Tarihin Kano sosai, dole ne sai an tabo tarihin kasar Hausa. Shi kuma tarihin kasar Hausa sai an leka cikin tarihin Sudan. Shi kuma tarihin kasar Sudan sai an lelleka cikin tarihin daular […]
-
Aliyu Miko's profile was updated 2 years, 8 months ago
-
Usmannoor wrote a new post 2 years, 9 months ago
Sauro Halittar Allah Mai Ban Al'ajabi
Yayin da ɗan Adam yake da idanu guda 2 domin gani, shin ko ka san da cewar sauro yana da idanu sama da guda 100 masu […]
-
ensaf.mohammad commented on the post, Yadda Ake Miyar Kuka 2 years, 9 months ago
Assalamualaikum warahamtullahi wabarkatuhu,sunan malama safina,barka da warkahaka.dafatan kinan lafy ko Kuma Kuna Joshi lady da iyali gidanku lafy,na zo yada ake hadu abubuwa abinci kala kala Kuma suna hanfane garene sosai.
-
khairatu.shehu wrote a new post 2 years, 10 months ago
Sujjada kabliSujjada kabliMecece Sujjada kabli Sujjada kabli wasu sujjadune guda biyu da ake yinsu kafin sallama daga salla bayan […]
-
Aminu Ahmad commented on the post, Yadda Ake Wankan Tsarki Bayan An Gama Al'ada (2) 2 years, 10 months ago
Ka yawaita istigifari
-
khairatu.shehu wrote a new post 2 years, 10 months ago
-
KHADIJA ADAM AMINU wrote a new post 3 years, 1 month ago
Sau da yawa wasu na damuwa dangane da yawan Gajeren kira (flashing) da ake musu, kuma ba tare da sun san wanda yake musu Gajeren kiran (flashing) ba.
Haka kuma sau da yawa mutane na amfani da wanann damar […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 1 month ago
“Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba’ada maa amaatanaa wa’ilaihin nushuuru”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma zuwa gare shi yake}.
Annabi, tsira da […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 years, 1 month ago
Wanda ya ji kiran sallah zai faɗi dukkan abin da ladanin yake faɗi, sai dai idan ya ce:
“Hayya alas-salaati (da) Hayya alal falaahi”.
{Ku taho ga sallah; ku taho ga babban rabo}.
A maimakon haka sai s […]
-
NAERLS wrote a new post 3 years, 1 month ago
Jagoran Noman Waken Soya
Gabatarwa Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake […]
-
NAERLS wrote a new post 3 years, 1 month ago
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar […]
- Load More
Gida Activity