-
“sadaukarwa sama take da soyayya, Dabi’a mai kyau sama take da kyawun fuska, mutuntaka sama take da dukiya, amma babu wani da yake sama da abokin kirki”
-
“Mutum mai wayo yana koyon darasi daga kuskuren sa amma mutum mai matuƙar wayo yana koyon darasin daga kuskuren wasu”